-
Tsaro
Rashin hankali ne ƴan fashi suka sace sama da ɗaliban makarantar sakandare 600 a lokacin ziyarar shugaban ƙasa Muhammadu Buhari a jihar Katsina, in ji Aare Onakakanfo na kasar Yarbawa Gani Adams.
Gani Adams ya mayar da martani game da sace ɗalibai a Kankara. Aare Onakakanfo na kasar Yarbawa, Iba Gani Adams,…
Read More » -
Tsaro
Yan ta’addan Boko Haram sun kashe ‘yan Gudun Hijira mutun 27 a Garin Tumur.
Wasu da ake zargin ‘yan kungiyar Boko Haram ne sun kashe akalla mutane 27 a wani harin “dabbanci mara misaltuwa”…
Read More » -
Tsaro
Buhari ba zai iya kawo karshen ta’addancin Nageriya ba~PDP
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta tsawata wa shugaban kasa Muhammadu Buhari game da sace akalla dalibai 600 daga Makarantar…
Read More » -
Tsaro
Da Dumi Dumi A wannan dare Yan Boko Haram suna kone gidaje a sansanin Yan Gudun Hijirar Borno a tumur Dake diffa.
Yanzu muke samun labarin Cewa a wannan dare ‘Yan Boko Haram Ne Sun Fada Cikin Garin Tumur, Yankin Diffa, Suna…
Read More »