-
Kasuwanci
Yawaitar matatun mai a Najeriya ba za su kai ga rage farashin mai ba – Fadar Shugaban Kasa
Ajuri Ngelale, babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan harkokin jama’a ya ce karin matatun mai…
Read More » -
Ilimi
Jami’ar Bayero Kano ta ƙaddamar da shirin bawa ɗalibai aikin da zata riƙa biyansu N15,000 kowane wata
Farfesa Sagir Adamu Abbas, mataimakin shugaban jami’ar Bayero ta Kano (BUK) ya bayyana cewa jami’ar ta aiwatar da shirin ba…
Read More » -
Kasashen Ketare
Hanyoyi 10 da ‘yan Najeriya za su iya yin hijira zuwa kasar Kanada kuma su cigaba da ayyakansu a can kasar.
A makon da ya gabata ne kasar Kanada ta kaddamar da wata sabuwar hanyar shige da fice ga kafintoci, masu…
Read More » -
Kasuwanci
Nijar: Naira Biliyan 13 Ake Asara A Duk Sati Saboda Rufe Iyakoki – ‘Yan kasuwar Arewa
‘Yan kasuwan Arewa sun koka da yadda ake asarar kusan Naira biliyan 13 a mako-mako, sakamakon rufe iyakokin da aka…
Read More » -
Tsaro
‘Yan bindiga sun kai hari hedikwatar karamar hukuma, sun kashe mutum daya, sun sace dan sarki, da wasu mutane shida a Zamfara.
An bukaci Gwamna Dauda Lawal cikin gaggawa da ya nada mataimakan tsaro, a matsayin wani mataki na dakile hare-haren ‘yan…
Read More » -
Kasashen Ketare
Da Dumi Dumi: Majalisar mulkin sojan Nijar za ta gurfanar da Bazoum a gaban kuliya bisa laifin cin amanar kasa da zagon kasa ga tsaro.
Jagororin juyin mulkin da sojoji suka yi a Jamhuriyar Nijar sun ce za a gurfanar da hambararren shugaban kasar Mohamed…
Read More » -
Jagoran juyin mulkin Nijar bayan ya gana da malaman addinin Musulunci na Najeriya, ya ce kofa a bude take domin tattaunawar sulhu
Abdourahmane Tchiani, shugaban mulkin sojan Nijar, ya ce sojoji a shirye suke su fuskanci tattaunawar diflomasiyya. Tchiani ya yi magana…
Read More » -
Karancin tallafi yana haifar da fargabar asarar ayyukan yi ga ma’aikatan gidajen mai
Godwin Chukwudi da Bola Olaniyi sun kasance a cikin ma’aikatan mai a Legas. Sun yi aiki ne a wani gidan mai da…
Read More »

