-
Tsaro
Shugaban kasa na bukatar goyon bayan kowa da kowa don shawo kan mugwayen sojojin da ke cikin kasarnan, in ji Gwamna Tambuwal.
Gwamna Tambuwal ya bayyana wadanda ke adawa da gwamnatin Buhari. Gwamnan jihar Sakkwato, Aminu Tambuwal, ya ce wadanda ya bayyana…
Read More » -
Tsaro
El-Rufai ya tuhumi jami’an tsaro da su zakulo wadanda suka kashe Hakimin Mazaki na Zangon Kataf da Dansa a Safiyar Yau.
Gwamna Nasir El-Rufai ya yi Allah wadai da kakkausar murya game da kashe Hakimin Mazaki a Atyap Chiefdom, karamar hukumar…
Read More » -
Tsaro
Kashi 99 na ‘yan ta’addan da ke addabar Katsina daga Zamfara suke, cewar gwamna Masari.
Aminu Masari, gwamnan Katsina, ya yi zargin cewa kashi 99 na ‘yan fashi da ke addabar jihar daga Zamfara suke.…
Read More » -
Kasuwanci
‘Yan Najeriya za su saba da sauyin farashin man fetur kamar yadda suka saba da da na dizel da kananzir, In ji Ministan Albarkatun mai.
Timipre Sylva, karamin ministan albarkatun man fetur, ya ce ‘yan Najeriya za su saba da sauya farashin mai kamar yadda…
Read More » -
Tsaro
Yanzu-yanzu: ‘Yan Bindiga sun sace Daliban ABU Zariya 17 a hanyar Kaduna zuwa Abuja.
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da kimanin dalibai 17 na Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya a kan babbar…
Read More »