-
Tsaro
‘Yan bindiga sun far wa ayarin kwamishina a Zamfara, sun kashe direba.
‘Yan bindiga da ke aiki a tsakanin Jihohin Katsina da Zamfara, a ranar Litinin, sun aukawa ayarin motocin Kwamishinan Tsaro…
Read More » -
Siyasa
A daina gina gidan yari da makabarta a kasarmu – shugabannin Ogoni sun fadawa Buhari.
Mutanen yankin Ogoni sun roki Gwamnatin Tarayya da ta dakatar da aikin gina gidan yari da makabarta a filin Ogoni.…
Read More » -
Tsaro
Sojojin Saman Kasar Nan Sun Hallaka ‘Yan Bindiga a Kaduna.
Hedikwatar tsaro ta Kasa ta ce sojojin sama karkashin, Operation Thunder Strike, ta kashe wasu yan’bindiga da yawa a cikin…
Read More » -
Uncategorized
Aunty success ta Zama millionaire
Aunty success An haife ta ne a ranar 19 ga Yulin 2013 a Port Harcourt, Jihar Rivers da ke kudu…
Read More » -
Siyasa
Tsarin mulkin dimokiradiyya ba tare da katsewa ba na sama da shekaru 20 ya cancanci yasa a yi murnar samun ‘yanci, in ji Kwankwaso
Tsohon gwamnan jihar Kano Rabi’u Kwankwaso ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su daura damara kan abubuwan da suke…
Read More »