-
Tsaro
Matsalar Tsaro;- Al’ummar jihar Neja sun kai Kokensu ga Allah.
Al’ummar Garin Kagara a Jihar Neja sun Yi Sallah da Addo’i Kan Matsalar Tsaro dake addabarsu. Al’ummar Yankin sun Fita…
Read More » -
Kasashen Ketare
Gwamnatin Faransa ba ta goyon bayan batanci ba ga Musulunci – in ji shugaban Faransa Macron.
Shugaban Faransa Emmanuel Macron a wata tattaunawa da gidan talabijen na Al Jazzira, ya bayyana cewa ko kadan manufar sa…
Read More » -
Siyasa
Sanatocin APC da PDP sun yunkuro don dakatar da nadin Mataimakiya ta musamman ga Buhari a matsayin kwamishina a Hukumar Zabe ta kasa (INEC).
Wasu Sanatoci sun nuna adawarsu ga nadin mataimakiya ta Musamman ga Shugaban Kasa kan Harkokin Yada Labarai, Lauretta Onochie, a…
Read More » -
Lafiya
Nijeriya ta fi mai da hankali kan yaki da kungiyoyin ta’addanci da na ‘yan Fashi ba tare da yin la’akari da ɗayan yaki da ciwon Covid -19 ba – Farfesa Tomari ya koka.
Najeriya ba ta ci nasara ba a yakin COVID-19 – Tomori. Wani shahararren farfesa a fannin ilimin kwayar cutar cuta…
Read More » -
Lafiya
An sami sabbin masu Korona Bairos a Kaduna, in ji El-Rufa’i.
Gwamnan jihar kaduna mallam Nasir El-Rufa’i ya ce an sami sabbin masu dauke da cutar Korona Bairos guda hudu a…
Read More » -
Kasashen Ketare
‘Yan Faransa za su fuskanci matsalar tsaro a duk inda suke inda suke a fadin Duniya, in ji Ministan Harkokin Wajen Faransa.
Wani mahari dauke da bindiga da aka a ranar Asabar ya raunata wani firist na Girka na a wani harbi…
Read More »