-
Tsaro
Masu Fafutukar Biafra sun kashe mutane ‘yan Arewa 30, sun lalata motocin bas 50, da tirela damanyan motocin ‘yan arewa – In Ji Ƙungiyar tuntuba ta Arewa.
Kungiyar tuntuba ta Arewa, ACF, ta yi kuka kan zargin kashe wasu ‘yan arewa a yankin Kudancin kasarnan. Taron ya…
Read More » -
Tsaro
Munyi nasarar kama Matasa ‘yan kudancin kasarnan na yunkurin kutsawa wajen ajiyar Gwamnati ~ In Ji Yan Sandan jihar Neja.
Rundunar ‘Yan Sanda a Jihar Neja Tayi Nasarar Kama Wasu Matasa Na Yunkurin Kutsawa Gidan Ajiyar Kayan Abinci Mallakin Gwamnatin…
Read More » -
Kasashen Ketare
Gamnati ta Bayyana Dokar hana fita har zuwa watan Mayu 2021 saboda Karuwar Korona Bairos A Spain.
Gamnatin ta ayyana dokar hana fita har zuwa watan Mayu 2021 Akan Massarar Coronavirus Spike. Jaridar GoldenNewsNg ta rawaito cewa…
Read More » -
Tsaro
Sojoji sun cafke mutane 30 da ake zargi da wawushe gidan Yakubu Dogara.
Rundunar tsaro ta musamman, Operation Safe Haven (OPSH), da ke tabbatar da zaman lafiya a jihar Filato ta cafke wasu…
Read More » -
Tsaro
Sojoji sun yi Barin wuta ta sama da kasa akan ‘yan ta’adda a Kaduna..
Dakarun Operation Thunder Strike sun fatattaki ‘yan fashi da yawa ta kasa da kuma hare-haren sama a sansanoninsu da ke…
Read More »