-
Labarai
Zazzabin Cizon Sauro ya kashe Sama da mutun dubu dari takwas 800,000 a jihar jigawa.
Shugaban babban asibitin gwamnati dake Dutse, jihar Jigawa Abbas Ya’u ya bayyana cewa yara ƴan ƙasa da shekaru biyar, 121…
Read More » -
Labarai
Na kira Buhari Sau Biyu Akan Harbe-harben Lekki Amma Bai Sami Damar Tattaunawa Dani Ba – Cewr Gwamnan Legas Sanwo-Olu.
Gwamnan Jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu a ranar Alhamis ya bayyana cewa bai samu damar ganawa da Shugaba Muhammadu Buhari ba…
Read More » -
Labarai
Da Dumi dumi Genar Burtai ya tura dakarun Sojojin kwantar da tarzoma jihar legas.
Domin hana ci gaba da lalata wasu ababen more rayuwa a jihar Legas ta hanyar wasu ‘yan daba, Gwamnatin Tarayya…
Read More » -
Labarai
#Endsars Lokaci yayi da Gwamnati zata dakatar da Zanga Zangar Haka~Abdulsala
Tsohon Shugaban kasa, Abdulsalam Abubakar, ya bayyana zanga-zangar matasa ta #EndSARS da ke gudana a matsayin halatacciya da ta dace.…
Read More » -
Rahotanni
Atiku Ya Shawarci Buhari Da Yayi Aiki Da Hankali Wajen Mgance Zanga-zanga Ba Da Karfi Ba…
Yanzu Ne Lokacin Da Za A Yi Amfani Da Hankali Maimakon Zalinci, Masu Zanga-zangar #EndSARS Ba Marasa Hankali Bane, Suna…
Read More » -
Labarai
Hukumar EFCC ta damke wata Mata Mai suna Patience Robert da Laifin damfara a Matsayin jami’ar EFCC.
Hukumar Yaki da Yiwa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati, a shiyyar Makurdi, ta fada a ranar Laraba cewa ta cafke wata…
Read More » -
Labarai
Masu Zanga Zanga a jihar osun sun fara haqe titunan Gwamnatin tarayyar Nageriya.
Masu zanga zanga a jihar Osun dake kudu maso yammacin Nigeria sun fara farfasa manyan Titunan gwamnati hakan ya biyo…
Read More » -
Labarai
Sufeto Genar na Yan Sanda ya janye Jami’an tsaro ga manyan ‘yan Siyasa.
Shugaban Yan Sandan Najeriya IGP Muhammad Adamu Ya Bada Umarnin Janye ‘Yan Sanda Masu Kare Lafiyar Manyan Mutane A Najeriya…
Read More » -
Labarai
Oba Na legas ya la’anci Bola Tinubu.
TOFA: Oba na Jihar Legas ya Tsinewa Bola Tinubu Albarka Tare da zarginsa da daukar nauyin zanga-zangar #Endsars, wanda Tayi…
Read More » -
Labarai
LABARIN SA: Jami’an hukumar Costom ne sukayi masa haka
Wannan Bawan allah daga Garin Daddara ta karamar hukumar jibyan jihar katsina ya dakko buhun sikari Sugar akan babur dinsa…
Read More »