-
Rahotanni
Aisha Buhari Ta Nemi Mijinta Da Ya Ceci Jama’a, Ya Magance Matsalar Tasaro A Arewa.
Aisha Buhari, Uwargidan Shugaban kasa, ta nemi mijinta, Shugaba Muhammadu Buhari, da shugabannin tsaro da su magance matsalar rashin tsaro…
Read More » -
Tsaro
Shugaban Yan Sanda Na Kano Ya Yabawa Masu Zanga Zangar #EndInSecurity A Kano
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta yaba wa masu zanga-zangar neman daƙile matsalar tsaro bisa aiwatar da ita cikin lumana.…
Read More » -
Tsaro
‘Yan Boko Haram Sun Kaiwa Sojoji Hari, An Yi Asarar Rayuka Ciki Har Da Wani Manjo.
Sojojin Najeriya da ke yaki da Boko Haram da reshensu na kungiyar Islamic State West Africa Provence (ISWAP), sun sake…
Read More » -
Rahotanni
Jami’an SARS Sun Kashe Dan Uwana, Sun Sace N532,000, Sun Kira Shi Dan Fashi Da Makami, In Ji Wani Dan Kasuwa.
Wani dan kasuwa, Solomon Obodeh, ya fadawa jaridar PUNCH yadda wasu ‘yan sanda na musamman masu yaki da fashi da…
Read More » -
Tsaro
Na Yi Nadamar Kirkirar SARS, Ina Jin Kunya Idan Aka Ce Ni Na Kirkiro SARS, In Ji Kwamishinan ‘Yan Sanda Mai Ritaya, Fulani Kwajafa.
Fulani Kwajafa, jami’in dan sandan da ya kirkiro rundunar ‘yan sanda ta musamman mai yaki da fashi da makami (SARS)…
Read More »