-
Tsaro
Bukatarmu Shugaba Buhari Da Gwamna Masari Suyi Murabus Tunda Sun Kasa Bamu Tsaro, Inji Masu Zanga-zanga A Katsina..
A ranar Litinin ne wasu jami’an ‘yan sanda suka harbe wani dan asalin jihar Katsina. An tattaro cewa wasu mutanen…
Read More » -
Kungiyoyi
Kungiyar Kwadago Ta Kasa Reshen Jihar Edo, ta Bijirewa Umarnin NLC ta Kasa.
Shugabannin kungiyar kwadago da mambobin kungiyar farar hula a jihar Edo sun yi watsi da shawarar da shugabannin kungiyar na…
Read More » -
Rahotanni
Shugaban Karamar Hukumar Gurara Jihar Neja Ya Sassabawa Takwaransa Na Karamar Hukumar Suleja Kamanni.
Rahoto:- Shugaban Karamar Hukumar Gurara ya Chanzawa Na Suleja Kamanni a Neja. Rahotanni Dake yawo Dandalin Sada Zumunta Na Jihar…
Read More » -
Al'adu
Wani Labari Mai Sosa zuciya Wata Rana Marigayi Sarkin Kano Ado Bayero.
Ance wata rana sarkin Kano Ado ya dawo daga tafiya, ya biyo ta Katsina Road, sai yake cewa Sarki Waziri…
Read More » -
Tsaro
Harin Tawagar Zulum: Shugabannin Dattawan Najeriya Sun Tuhumi Dattawan Borno.
Majalisar Dattawan kishin kasa (PEC) ta tuhumi ‘yan uwanta dattawa daga arewa maso gabas da su jagoranci kiran ‘yan ta’addan…
Read More » -
Ba Zamu Janye Daga Yajin Aikin Sai Mama Tagani Ba Har Sai Ansamu Dai-Daito Tsakninmu Da Gwamnati. Cewar Malam Jami’oi (ASUU).
Kungiyar ASUU ta magantu kan lamarin janyewa daga yajin aiki. Kungiyar Malaman jami’o’i ta Najeriya ta yi watsi da jita-jitan…
Read More »