-
Siyasa
Ku Kwantar Da Hankalinku, APC Zata Lashe Zaben Edo A Kotu, Inji Gwamnan Imo.
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma, ya yi watsi da sakamakon zaben gwamnan jihar da aka gudanar ranar Asabar. Uzodinma ya…
Read More » -
Lafiya
Kowa Yana Tunanin Gwamnonin Jihohi Barayi Ne, Ba Sa Tsinana Komai Sai Sace Kudi, Inji El-Rufai.
Mun shiga gwamnati a lokaci mara kyau matuka dangane da ci gaban tattalin arziki, ”inji shi. Mun shigo lokacin da…
Read More » -
Siyasa
Ku Zama Kamar Mutanen Edo, Ku Yaki Tinubu Da APC – PDP ta fadawa ‘Yan Lagos.
Akin Doherty, shugaban jam’iyyar PDP na jihar Legas, ya taya gwamnan Edo, Godwin Obaseki, murnar sake zaben shi. Ya yaba…
Read More » -
Siyasa
Obaseki Ya Mika Godiya Da Jin-jina Ga Kwankwaso Da Gwamna Wike..
Zababben gwamnan jihar Edo karkashin jam’iyyar PDP Godwin obaseki ya mika sakon jinjina ga tsohon gwamnan jihar kano Dr Rabiu…
Read More » -
Siyasa
‘Babu Sauran APC, Abinda Muke Da Shi Shine Girmama Buhari’ – Okorocha Yayi Raddi Ga Nasarar Obaseki.
Dan majalisar da ke wakiltar gundumar sanata mai wakiltar Imo ta Yamma, Rochas Okorocha, ya taya mutanen jihar Edo murna…
Read More » -
Kasashen Ketare
An Daure Wani Soja Shekaru 90 Saboda Ya Bindige Kwamandansu Har Lahira.
An Yankewa Wani Soja Hukuncin Daurin Shekaru 90 Saboda Ya Harbe Kwamandansu Har Lahira A Kasar Uganda. Babbar Kotun Soji…
Read More » -
Al'adu
Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un! Zariya Bata Taba Cika Irin Ta Yau Ba..
Dubun dubatan mutane ne suka halarci jana’izar Mai martaba Sarkin Zazzau Alh.Dr.Shehu Idris. Cikin kuka da jimami an dauki Gawar…
Read More » -
Siyasa
Da Dumi Dumi Pastor Eze-iyamo ya Taya Obaseki murnar lashe zabe
Dan Takarar Jam’iyar APC a jihar Edo Pastor Eze-iyamo ya Taya Jam’iyar PDP lashen Zaben jihar ya rubuta a shafinsa…
Read More »