-
An Yabawa Gwamnatin Jihar Neja Kan Korar Ma’aikata 80 A Jihar.
A makon da ya gabata ne gwamnatin Jihar Neja, karkashin jagorancin Abubakar Sani Bello, ta zakulo mutane tamanin da suka…
Read More » -
Tsaro
Yanzu Ne Zamu Fara Ta’addanci, Inji Yaran Shugaban ‘Yan Fashin Jihar Benuwe Gana Wanda Sonoji Suka Kasheshi..
Kimanin mako guda da mutuwar Shugaban Kungiyar Gaggan Binuwai, Tarwase Agwaza wanda aka fi sani da Gana, mambobin kungiyar sa…
Read More » -
Addini
Kungiyar Izalah Tayi koyi da mawaki Rarara, itama ta bawa masoya Account lamba da za’a tura masu kudi..
Kungiyar Izalatul bidi’a itama tabi sahun mawaki Rarara tayi Kira ga Al’umma musilmin Nageriya Kan su karkata Hankalin Kan tura…
Read More » -
Siyasa
Barkewar Rikici Ya Tilasta An Dage Zaben Jam’iyyar PDP A Jihar Neja.
An dage zaben jam’iyyar PDP da aka shirya gudanarwa yai Asabar a Jihar Neja. An dage saboda rikici wanda ya…
Read More » -
Rahotanni
Dan Sanda ya Tsallaka Gidana Ya Sacemin Naira 280,000~Otighan Sam.
Wani wanzami, wanda ya bayyana kansa a matsayin Otighan Sam, ya zargi wani dan sanda da ke aiki a rundunar…
Read More » -
Kasashen Ketare
Sojojin Mali Sun Cimma Matsaya Kan Kafa Gwamnatin Riƙon Kwarya.
Sojojin da ke jagorantar gwamnatin Mali sun bayyana cewa za su kafa gwamnatin riƙon ƙwarya ta tsawon watanni 18 har…
Read More » -
Kungiyoyi
Kungiyar gidajen Burodi sunce zasuyi Karin kashi hamisin 50 Cikin dari na Farashin su
Masu yin burodi sun samar da yan Nijeriya da su yi tsammanin karin kashi 50 cikin 100 na farashin burodi…
Read More »