-
Addini
Tunda Ka Kasa Magana Akan Wanda Aka Yankewa Hukuncin Kisa A Kano Ba Zamu Zabe Ka Ba, ‘Yan Kudu Suka Fadawa Atiku.
Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe Wasu ‘yan Kudancin Najeriya da dama na caccakar tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar…
Read More » -
Ilimi
Jami’ar Sufuri Ta Daura Zata Lakume N18bn, Zata Kasance A Watan Satumba 2021 – Amaechi.
Ministan sufuri, Mista Rotimi Amaechi, ya ce $ 50 miliyan (kimanin N18bn) Jami’ar sufuri ta Daura, Jihar Katsina za ta…
Read More » -
Tsaro
‘Yan Boko Haram Sun Tarwatsa Manoma, Sun Kashe Wasu Sun Kuma Tafi Da Wasu A Borno.
Mayakan Boko Haram da sun kashe mutane biyu sannan suka kame biyu yayin da suka far wa manoma a wajen…
Read More » -
Ilimi
Jihar Legas Ta Ba Da Sanarwar Sake Bude Makarantun Gwamnati.
Za a sake nazarin tsari mai gudana da kuma bin shawarwarin Ma’aikatar Lafiya. Gwamnatin jihar Legas ta umurci dukkanin makarantun…
Read More » -
Na Sanya Hannu A Biya Masu Cin Moriyar Shirin N-Power Rukuni Na A/B Dukkanin Hakkokin Su Da Suke Bin Gwamnatin Tarayya~Minista Sadiya Umar Farouk.
Ministar Harkokin Agaji da Jinƙai, Sadiya Umar Farouq, ta amince a yi biya na ƙarshe ga ‘yan rukuni biyu na…
Read More » -
Tsaro
Lokaci Ya Yi Da Yakamata Buhari Yayi Sulhu Da ‘Yan Boko Haram~ Majalisar Dinkin Duniya.
Matsalar Tsaro:- Majalisar Dinkin Duniya ta Shawarci Buhari kan Boko Haram. Ofishin Majalisar Dinkin Duniya dake Birnin Tarayya Najeriya Abuja,…
Read More » -
Wasanni
Kungiyar Juventus Na Neman Messi Ya Hadu Da Cristiano Ronaldo A Gasar Serie A.
Kungiyar kwallon kafa ta Juventus ta tuntubi sansanin Lionel Messi, domin kokarin tursasa shi zuwa inda za su hadu da…
Read More » -
Addini
Gwamna Ganduje Yakamata A Yankewa Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya, Martanin Aisha Yesufu Akan Sa Hannun Kashe Wanda Yayi Batanci Ga Annabi.
A cikin wani sakon twitter, Aisha Yesufu ta ce ya kamata a yankewa gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje hukuncin…
Read More »