-
Tsaro
Cikin Watanni 6 Da Suka Gabata, Yan Bindiga Sun Kashe Mutane Sama Da Dubu 1 Binciken Kungiyar Kare Hakkin Dil’adama Ta Amnesty International
Rahoton kungiyar kare hakkin bil’adama ta Amnesty international ya bayyana cewa daga watan Janairu zuwa Yuni na 2020, Mutane 1’126…
Read More » -
Siyasa
Gwamnan Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal Ya Fara Tuntubar Manyan Najeriya Kan Tsayawa Takarar Shugaban Kasa A 2023
Gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya fara zagaye wajan masu fada aji a kasarnan inda yake neman shawararsu kan…
Read More » -
Kasashen Ketare
Tawagar Masu Shiga Tsakani Ta Kasashen Yammacin Afrika Ta Isa Kasar Mali.
Tawagar wacce tsohon shugaban Nigeria, Goodluck Jonathan yake jagoranta ta isa kasar Mali a jiya Asabar, domin haduwa da masu…
Read More » -
Addini
Musulmai Daga Sassan Duniya Suna Ta Aikawa Da Sakon Fadakarwa Ga Mai Kamfanin Facebook, Akan Rufe duk Wani Shafi Da Ake Taba Janibin Annabi Muhammadu (S.a.w) Da Sahabbai Da Addinin Musulunci.
An bukaci dukkanin Wani Musulmi da ya yi kwafin salon sakon dauke da sunanshi da adireshin shi ya watsa a…
Read More » -
Kungiyoyi
Kungiyar ‘Yan Kasuwa magoya bayan Kwankwaso a Jihar Neja Sunyi Kira ga Jam’iyyar PDP Ta Kasa.
A yau Lahadi ne wata kungiyar ‘Yan kasuwa masu goyon Bayan tafiyar Kwankwasiyya a Jihar Neja, tayi kira ga uwar…
Read More » -
Tsaro
Idan Ba Mu Cire Tsoro Ba To Ba Za Mu Iya Maganin Boko Haram Ba, Inji Gwamna Zulum.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya bayyana cewa, muddin basu cire tsoro ba to da wuya a yi maganin…
Read More »