-
Tsaro
Ya Kamata A Bawa ‘Yan Kasa Damar Mallakar Bindigar AK47 Don Su Tsare Kawunansu, Inji Gwamna Ortom.
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benue ya bukaci Gwamnatin Tarayyar Najeriya da ta ba da lasisi ga ‘yan kasa masu…
Read More » -
Mata iyayenmu
Da Dumi-Dumi: Kotu Ta Yanke Hukuncin Kisa Ga Dattijon Da Yayi Fyade…
Wata kotun shari’ar Musulunci a jihar Kano ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rajamu a kan wani dattijo da aka…
Read More » -
Kasuwanci
Akwai Yiwuwar Ba Za Bude Kasuwannin Kaduna A Gobe Ba, Saboda Injinan Feshin Magani Sun Ki Tashi.
Rototannin da muke samu daga jihar Kaduna na cewa injinan feshin maganin kashe kwayoyin cututtuka wandanda za ayi amfani da…
Read More » -
Kungiyoyi
Bamu Taba Samun Shugaban Da Ya Kula Damu Kamar Buhari Ba, Inji Wata Kungiyar Inyamurai.
Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe Wata Kungiyar Inyamurai daga Kudancin Najeriya, SESG ta bayyana cewa tunda Najeriya ta dawo tsarin…
Read More » -
Tsaro
Rundunar Sojin Sama Zata Aike Da Jiragen Yaki Tare Da Dakaru Na Masamman Jihar Gombe
Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe Rundunar Sojin saman Najeriya ta shirya aikewa da jirgin yaki, tare da wasu dakaru na…
Read More » -
Zamantakewa
Kune Kuke Saka Matsattsun Kaya, Idan Ance ‘Yan Film ‘Yan Iska Ne Hakan Ya Bakanta Muku Rai, Sakon Muhammmad Habibu Abubakar Gombe Ga Nafisa Abdullahi.
Jim kaɗan bayan wallafa hotunanta da jarumar fina-finai kanywood tayi wato nafisa abdullahi a shafinta na facebook mabiyanta keta tofa…
Read More » -
Tsaro
Matsalar Tsaro: Zulum ya gana da Sojojin ruwa,da na Sama a Abuja
Daga Ahmed T. Adam Bagas A wani bangare na jerin shirye-shiryensa na ziyarar aiki yau Talata a Abuja, Gwamnan Borno,…
Read More » -
Uncategorized
Jamila Nagudu Ta Yi Murnar Zagayowar Haiwuwarta.
Jamila Nagudu Ta Yi Murnar Zagayowar Haiwuwarta. A yau dinnan jarumar masana’antar shirya fina-finan Hausa Kannywood Jamila Umar Nagudu tayi…
Read More »