-
Kungiyoyi
Gwamnonin Arewa Sun Magantu Akan Kisan Da ‘Yan Bindiga Sukayi Na Mutane 22 A Kaduna.
Kungiyar Gwamnonin Arewa ta maida martani kan sabon harin da aka kai a Kudancin Kaduna wanda ya salwantar da rayuka…
Read More » -
Tsaro
Binciken Kwa-kwaf Yakamata Ayiwa Hukumar Sojan Najeriya Ba Wai Kullum Ayita Kiransu Ana Ganawa Dasu Ba ____Inji Manjo Hamza Almustafa.
Dogarin tsohon shugaban kasar Nigeria marigayi janar Sani Abacha, Manjo hamza Almustafa yace wasu daga cikin manyan sojojin Najeriya ne…
Read More » -
Kungiyoyi
Boko Haram: Wasu ‘Yan Najeriya Sun Yi Alƙawarin Taya Sojoji Yaƙar Boko Haram.
Wasu rukunin kungiyotin Najeriyar da ke da kyakkyawar manufa, a ƙarƙashin taken nan na Initiative for One Nigeria (ION), sun…
Read More » -
Kimiya Da Fasaha
Rubutun Daftarin Aiki Kan Kare Kayayyakin Samar Da Hanyoyin Sadarwa Na Jiran Sahalewar Shugaban Kasa – Pantami.
Ministan sadarwa da tattalin arziki na dijital, Dakta Isa Pantami, ya ce daftarin aiwatar da umarnin aiwatar da umarnin kare…
Read More » -
Tsaro
‘Yan Ta’adda Sun Kashe Mutane Dayawa A Kaduna.
An tattaro cewa rukunin ‘Yan Ta’addan sun kai hari kan alumma tun da sanyin safiyar Alhamis (yau). Wata kungiyar Fulani…
Read More » -
Lafiya
Ma’aikatan Lafiya Na Jihar Bauchi Sun Fara Yajin Aikin Sai Baba Ta Gani.
Ma’aikatan lafiya a jihar Bauchi a karkashin Kungiyar Hadin Kan Lafiya da Majalisar kwararru kan Kiwon Lafiya (JOHESU) sun fara…
Read More » -
Al'adu
Yanzu wasu Mazan sunfi mata iya tsegumi da gulma -Maryam Ango
Shin me yasa yanzu maza suke neman wuce mata a fanniin gulma da tsegumi?cece kuce yana yawo a kafafen Sada…
Read More »