-
Siyasa
Na Gama Shirin Barin Jam’iyyar PRP, Inji Takai.
Dan takarar gwamnan kano karkashin jam iyar ANPP da PRP babban na hannun daman tsohon gwamnan kano Malam Ibrahim shekarau,…
Read More » -
Siyasa
Wakilan Jam’iyyar PDP Sama Da 2,000 Ne Zasu Yi Zaben Fidda Gwani a Ondo.
Jam’iyyar Adawa ta PDP a Kasar Nan Tace mambobin Jam’iyyar Sama da 2000 ne zasu gudanar da Zaben Fidda Gwani…
Read More » -
Tsaro
‘Yan Majalissu Basu Isa Su Tsige Hafsoshin Tsaro Ba~Fadar Shugaban Kasa.
A yau fadar shugaban kasa tace majalisar dokoki data dattijai basu isa su tsige hafsoshin tsaron Nigeria ba, shugaba Buhari…
Read More » -
Tsaro
Yan Bindiga Sun Kashe Mutane goma a Kaduna.
Wasu ‘Yan Bindiga Dauke da gaggan Makamai sun Kashe a kalla Mutane 10 da Raunata Dadama a Jahar Kaduna. Lamarin…
Read More » -
Kungiyoyi
Kungiyar Kwadago Tayi Kira ga Ma’aikata Suyi azumin Kwanaki Uku Kafin Su Tafi Yajin Aiki.
Shugaban Kungiyar Kwadago ta Kasa Reshen Jahar Neja Comrade. Yakubu Garba Tayi kira ga Duk kan Ma’aikatan Gwamnatin Jahar Dana…
Read More » -
Rahotanni
Kasar Nijar Zata Fara Saidawa Najeriya Tataccen Man Fetur.
Nidai Wallahi a Wajena Abin Kunyane Domin Kasar Nijar Batai Shekara 20 Da Samin Man feturba. Najeriya ta sanya hannu…
Read More »