-
Siyasa
Shirye Shiryen PDP a Jahar Kano Na Kafa Gwamnati.
A jiya Litinin 13-07-2020 ne Jam’iyyar Adawa ta PDP a Kano ta Canza Shugaban Jam’iyya Na Rikon Kwarya. Tsohon Shugaban…
Read More » -
Al'adu
Rashin Biyayya: Sarkin Kano Aminu Ado Bayero Ya Warware Hukuncin Da Mahaifinsa Yayi…
Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero ya sake nada Aminu Babba Dan Agundi a Matsayin Sarkin Dawaki Babba Bayan da…
Read More » -
Siyasa
Gwamnatin Sokoto Ta Nunawa Sakkwatawa Aiki Tazo Yi….
Gwamnan Jahar Sokoto Rt. Hon. Aminu Waziri Tambuwal ya Biya Kaso 30 cikin 100 na Kudin Kwangilolin da ya Bayar…
Read More » -
Ilimi
Majalisar Dattawa Ta Kalubalanci Matakin Gwamnatin Tarayya na Dakatar da Rubuta Jarrabawar WAEC.
`Yan Majalisar dattawa sun kalubalanci hukuncin gwamnatin tarayya na kin bude ajujuwan karshe na Makarantu don rubuta jarrabawar WAEC. Kwamitin…
Read More » -
Lafiya
Tabbas Tana Da Tausayi: Aisha Buhari Ta Bukaci Gwamnati Da Ta Kashewa Talakawa Makudan Kudade…
Aisha Buhari Ta Bukaci Gwamnati Da Ta Ware Kudade Don Kawo Karshen Matsalar Karancin Abinci Mai Gina Jiki. Uwargidan shugaban…
Read More »