-
Rahotanni
Na sami aiki a Amasco international limited Belagy
Matashin Bilal Ado gaya Beelagy ya bayana cewa zuwa yanzu haka ya sami aiki a kwamfanin oil Amasco international limited…
Read More » -
Rahotanni
Akwai Ban Tsoro Akan Kaburburan Da Aka Tono A Libya.
Majalisar dinkin duniya ta bayyana shakkunta akan kaburbura takwas da dakarun Gwamnatin kasar Libya suka tono. Wannan yankin dai dakarun…
Read More » -
Rahotanni
Daurin Rai Da Rai, Ko Kashewa Shine Kawai Hukuncinda Ya Dace Ayiwa Masu Daukar Nauyin Tashe Tashen Hankula A Najeriya, Inji Aminu Waziri Tambuwal.
Gwamnan Jahar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya sharwaci Gwamnatin tarayyar Najeriya karkashin jagorancin shugaba Muhammadu Buhari, dakuma yan mahalisun Najeriya…
Read More » -
Tsaro
Shin Me Yasa Buhari Bazeyi Da Iris Deby Ba? Shi Yakoma Katsina YatareOsibanjo Yakoma Maiduguri.
Daga Kabiru Ado Muhd Shugaban kasar chadi idriss deby ba Soja bane, don bai taba yin aikin Soja ba. Amma…
Read More » -
Tsaro
Labari Mai Dadin Ji: Rahotanni Na nuna cewa Sojoji sunyi nasara Kan yan Ta’adda a Katsina…
Wani Labari mai dadin ji ya Iskomu cewa Kamar yadda kuke gani a Cikin Potunan nan Sojoji Sunyi nasar Kashewa…
Read More » -
Rahotanni
Ana Samun Karuwar Tsadar Kayan Abinci A Najeriya.
Farashin Abinci na dada karuwa a jahohin kudu dakuma arewacin Najeriya. D farko dai gari, wani kalar Kayan Abinci ne…
Read More » -
Tsaro
IS Tayi ikirarin Kashe Civilian JTF 90 a jahar Borno.
A jiya Juma’a ne Kungiyar nan dake Ikirarin kafa daular musulunci a Arewa maso gabashin Kasar nan IS Ta wallafa…
Read More » -
Rahotanni
RAHOTO: Ana Tsaka mai wuya a Manguno ta Jahar Borno.
Daga T. Adam Bagas Rahotanni dake Fitow daga Jahar Borno Na cewa da tsakar ranar Yau Asabar da misalin karfe…
Read More » -
Kungiyoyi
Kungiya Yan Jarida Ta kasa Reshen Jahar Neja tayi kira da a Tsaurara Hukunci kan masu Fyade a Kasar Nan.
Daga Ahmed T. Adam Bagas Kungiyar Yan Jarida Reshen Jahar neja tayi kira da a Tsaurara Hukunci kan masu aikata…
Read More » -
Siyasa
Na fara Shirin Samarwa Matasa 774,000 Aiki Don Yaye Musu Takaicin Korona – Inji Shugaba Buhari.
Daga Ibrahim Da’u Mutuwa Dole Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce Gwamnatinsa ta fara wani gagarimin shiri na gaggawar daukar…
Read More »