-
Tsaro
Mayakin Boko Haram Sa’ad Karami Ya Zubar Da Makamansa Ga Sojojin Najeriya..
Daga Miftahu Ahmad Panda. Malam Adamu Yahaya (Wanda Akafi Sani Da Saad Karami), ya Bayyana Cewar yayi Saranda Tareda Zubar…
Read More » -
Lafiya
Gwamnatin Tarayya Zatayi Amfani Da Hotel Da Makarantu Domin Killace Masu Dauke Da Cutar Covid – 19 — Kwamitin PTF.
Daga Miftahu Ahmad Panda A Jiya Alhamis ne Gwamnatin Tarayya Ta Bayyana Cewar Dukkannin Makarantu Da Hotel Mallakin Gwamnati su…
Read More » -
Ilimi
Kasa Tana Girma Ne Idan An Habbaka Fannin Iliminta — Dan Majalisar Tarayya..
Daga Miftahu Ahmad Panda Dan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Nnewi North, Nnewi South dakuma Ekwisigo a Majalisar Tarayyar Kasarnan, Dr.…
Read More » -
Addini
Rashin Tsari ne Ya Jefa Makarantun Allo A Matsala Inji Shekarau
Rashin Tsarin ne Ya Jefa Makarantun Allo Acikin Matsala, A cewar Mal.shekarau Daga Abdulrashid Abdullahi,Kano Tsohon Gwamnan Jihar Kano Sanata…
Read More » -
Lafiya
Covid-19:- Gwamnatin Jahar Katsina Ta Shirya Tsaf Domin yakar Cutar CoronaVirus a Jahar Katsina.
Gwamnan Jahar Katsina Hon. Aminu Bello Masari ya Gyara wajen Killace masu dauke da Cutar Mashako ta Corona Virus A…
Read More » -
Kimiya Da Fasaha
Masana Kimiyyar Musulunci Kashi Na Uku
Su Waye Masana Kimiyyar Musulunci? (3)Cigaba… 6 Al-Zahrawi (Abucasis) Duk wani ilimi da duniyar likitanci take takama da shi a…
Read More » -
Rahotanni
Asharaf Muhammadu Sanusi Lamido yayi abin kunya
Asharaf Sanusi Lamido yayi abin kunya a idon hausawa.. Dan Gidan Tsohon sarkin kano Asharaf Muhammadu Sanusi na II Yayi…
Read More » -
Zamantakewa
Matan Arewa Sun Zama Yan Drama Yan Film
Mata sun zama Yan Drama Sun fara haukacewa ~Rashida Maisa’a A wannan lockdown sai kaga tsohuwar mace ta saka Tsohon…
Read More » -
Rahotanni
Masautar Bichi Tayi Rashi Babba
Hakimin Danbatta Ya Rasu Daga Abdulrashid Abdullahi,Kano Allah ya karbi rayuwar sa’in masarautar BichiHakimin Danbatta Alh Wada Waziri Ya rasune…
Read More » -
Al'adu
RAWA A GABAN MAZAJEN AURE BA HARAMUN BANE
Ga ra’ayin marubuci M Inuwa MH kan wagga batu WANNAN SUNNAR ANNABI MUHAMMADU S.A.W CE FA Manyan matan Masu kudi…
Read More »