-
Rahotanni
Shin Dagaske Ne Baturiyar Nan ‘Yar Kasar Amurka Wadda Tazo Wajen Saurayinta Dan Jihar Kano Ta Rasu?
Daga Sabiu Danmudi Alkanawi A safiyar yau ne daya daga cikin Editocin Jaridar Mikiya Sabiu Danmudi Alkanawi yaci karo da…
Read More » -
Addini
Batun Almajirai Sheikh Dahiru Bauchi Yayi Fushi…
Hoton Sheikh Dahiru Usman Bauchi daga Othaman Muhammad …Yanzu Na Saurari Audio Na MAULANMU SHEIKH TAHIRU USMAN BAUCHI(R.A) Inda Yake…
Read More » -
Lafiya
Labaran Safiyar Litinin 11/05/2020CE – 18/0/1441AH.
Daga Haidar H Hasheem Kano An samu karin mutum 248 sun kamu da Coronavirus a Najeriya, jimilla 4,399. Gwamnatin jihar…
Read More » -
Lafiya
Kimanin Mutanen 400 Sun Kamu Da Cutar Corona Virus A Gidajen Yari A Kasar Morocco.
Daga Haidar H Hasheem Kano Jami’an gwamnatin kasar Morocco sun bayyana cewa fursinoni da ma’aikatan gidajen yari a kasar kimanin…
Read More » -
Siyasa
Kasar Rasha Ta Mayarwa Da Shugaban Amurka Donald Trump Martani Kan Batun Yakin Duniya Na II.
Daga Haidar H Hasheem Kano Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Rasha Maria Zakharova ta ayar wa Trump…
Read More » -
Lafiya
Hukumuar Kula Da Ingancin Abinci Da Magunguna Ta Amurka FDA Ta Bayar Da Umarnin Fara Amfani Da Kwayar Remdesivir A Matsayin Maganin Cutar Korona, A cetwar Shugaba Donald Trump.
Daga Abdul Aziz Muhammad Trump ya ce shugaban kamfanin Gilead, wanda ya samar da kwayar, ya bayyana yunkurin a matsayin…
Read More » -
Kimiya Da Fasaha
Su Waye Masana Kimiyyar Musulunci? (1)
Ranar 2 ga watan January na wannan shekara ta 2020 ta kasance rana mafi muni ga ilahirin kasar Iran da…
Read More »