-
Al'adu
Yau anyima Malam Abba Kyari Addu’ar Uku…
Malam Abba Kyari Shugaban Ma’aikatan fadar Shugaban Kasar Nageriya ya Rasu Ranar juma’ar data gabata Sakamakon Annobar COVID19 ayau Ranar…
Read More » -
Siyasa
ASIRI YA FARA TONUWA…………
Daga Kais Dauda Sallau Na dade ina gayawa mutane cewa, wannan World Health Organisation (WHO) ba abinda ta ke kitsawa…
Read More » -
Lafiya
An Samu Sabbin Mutane 49 Masu Dauke Da Covid-19 A Najeriya…
Daga Ahmed T. Adam Bagas A Daren jiya Asabar da misalin karfe 10:30 Na dare ne Ma’aikatar Kula da Cututtuka…
Read More » -
Siyasa
Duk Wanda Baji Tsoron Allah ba Tabbas Zaiji Tsoron wanin Allah…..
Yadda Manyan ‘Yan Siyasar Kasarnan Ke Tsoron CoronaVirus Da Haka suke Tsoron Allah Tabbas Da Kowa ya zauna Lafiya Kasa…
Read More » -
Tsaro
Sojoji sun Gyara wani Jirgin yakinsu
Daga Haidar H Hasheem Kano Kamar yadda kakakin rundunar yafada cewa a kalla sun samu nasarar tada komadun jiragen yaqinsu…
Read More » -
Covid-19: Anyi Sallar Juma’a A Wani Masallaci A Kano….
Daga Ahmed T. Adam Bagas A Jiya Alhamis ne dai Gwamnan Jahar Kano Dr. Abduullahi Umar Ganduje ya bada sanarwar…
Read More » -
Lafiya
Halin Da Ake Ciki A Kano, Yadda Jihar Kano Ta Kasance Daga Jiya Zuwa Yau…
Tun a daren jiya Alhamis Misalin karfe goma na dare jami’an tsaro suka fara kora mutane gida, saboda wa’adin da…
Read More » -
Covid-19:- Za’a Yi Sallar Jama’a Yau a Jahar Neja.
Daga Ahmed T. Adam Bagas Gwamnan Jahar Neja Alhaji. Abubakar Sani Bello ya Bada Sanar war a Gudanar da Sallar…
Read More » -
Tsaro
Idan Ana Son Kawo karshen Boko Haram Sai Buhari Ya Cire Burtai~ Sergeant Omorege.
Daga Ahmed T. Adam Bagas A yau Alhamis ne Wani Tsohon Sojan Nigeria Mai Mukamin Sergeant Omorege Da ya yiwa…
Read More »