-
Rahotanni
Buhari zai karrama Tinubu da Shettima ranar 25 ga Mayu
A ranar Alhamis, 25 ga watan Mayu ne shugaban kasa Muhammadu Buhari zai karrama zababben shugaban kasa, Bola Tinubu da…
Read More » -
Wasanni
Saudiyya ta kara tayin Lionel Messi zuwa Yuro miliyan 500
Rahotanni sun bayyana cewa Lionel Messi na shirin yi masa tayin ingantaccen kwantiragi na Yuro miliyan 500 domin komawa kasar…
Read More » -
Rahotanni
Babu wata kasa da za ta ci gaba idan matasa sun koma baya – Minista Sadiya
Misis Sadiya Farouk, ministar harkokin jin kai, kula da bala’o’i da ci gaban al’umma ta ce babu wata kasa da…
Read More » -
Rahotanni
Za a Tuna da Mijina Da Bawa Matasa fifiko Da Yayi A Mulkinsa – Aisha Buhari
Uwargidan shugaban Najeriya, Aisha Buhari ta ce za a tuna da mijinta, shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin shugaban kasa…
Read More » -
Kasashen Ketare
Noma Tushen Arziki: Burtaniya Za Ta Bada Biza Ga Ma’aikatan Aikin Noma 45,000
A ranar Talata ne gwamnatin Burtaniya ta yi alkawarin bayar da biza 45,000 ga ma’aikatan wucin gadi a fannin aikin…
Read More » -
Rahotanni
Ana tuhumar shugaban kotun kolin kasar Ukraine da karbar cin hancin dalar Amurka miliyan uku
Masu fafutukar yaki da cin hanci da rashawa a Ukraine sun yi zargin cewa an kama shugaban kotun kolin Vsevolod…
Read More » -
Rahotanni
Buhari ya fi karfin yayi badakalar kudi, kuma ba shi da asusu da yake tara kudin rashawa – Garba Shehu
Kakakin shugaban kasar ya dage cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi iya kokarinsa wajen yaki da cin hanci da…
Read More »


