-
Kasuwanci
Dangote ya bayyana sha’awar sayo ganga miliyan biyu na danyen mai daga kasar Amurka
Sabuwar matatar mai a Najeriya mai suna Dangote Petroleum Refinery, ta bayyana sha’awar sayo ganga miliyan biyu na danyen mai…
Read More » -
Rahotanni
Jirgin Buhari ya kusa fadowa da shi, in ji mataimakansa
Jirgin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kusa yin hatsari da shi da mukarrabansa a watan Nuwambar 2015, watanni shida…
Read More » -
Rahotanni
Dole ‘yan Najeriya su daina biyan kudin fansa ga masu garkuwa da mutane, in ji ministan babban birnin tarayya, Wike
Hakan ya biyo bayan rahotannin sama da N50m da aka tara ta hanyar karo-karon jama’a domin biyan kudin fansa na…
Read More » -
Rahotanni
Ku ilmantar da mabiyanka, garkuwa da mutane, yin fashi duk rashin tsoron Allah ne, Tinubu ga malaman addinin Musulunci
“Don Allah ku yi Sallah ta musamman; mu rungumi ilimin da ya dace ga matasanmu,” Mista Tinubu ya shaida wa…
Read More » -
Kasuwanci
MOMAN za ta raba kayan man fetur daga matatar Dangote
Kwanaki uku da fara aikin matatar man Dangote, mambobin kungiyar Manyan Dillalan Mai ta Najeriya (MOMAN) sun shiga kamfanin don…
Read More » -
Tsaro
‘Yan sanda da sauran hukumomin tsaro sun ki bin diddigin masu garkuwa da mutane ta hanyar bayanan NIN-SIM – Pantami
Mista Pantami ya zargi hukumomin tsaro da rashin amfani da bayanan NIN-SIM wajen magance yawaitar garkuwa da mutane domin neman…
Read More » -
Siyasa
Tinubu yana da ikon amfani da Kotun Koli a kaina amma bai yi ba – Gwamna Mutfwang
Ya amince da cewa hukuncin da aka yanke ranar Juma’a wata shaida ce karara cewa Mista Tinubu ba shi da…
Read More » -
Kasuwanci
Najeriya ta shigo da kayan kwalliya na sama da dala biliyan 1.1 a shekarar 2023
Kasuwar Najeriya ta nuna tsananin sha’awar kayan kwalliya da kayan kula da jiki a shekarar 2023, inda ta kashe makudan…
Read More »

