-
Rahotanni
Zaben shugaban kasa: INEC ta ware wa Tinubu kuri’u da magudi – Kwankwaso
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, Rabiu Kwankwaso, ya yi zargin cewa magudin da hukumar…
Read More » -
Siyasa
Goyan Bayan Da Jam’iyyar Labour Ta Samu Ya Nuna Matasa Sun Gaji Da Masu Mulki – Sanata Ndume na APC
Jigon na APC ya ce bai taba tunanin cewa mai rike da tutar jam’iyyar Labour, Peter Obi zai iya samun…
Read More » -
Rahotanni
Ganduje Zai Kaddamar da Kwamitin Mika Mulki Mai Mambobi 17
Gwamna Abdullahi Ganduje ne zai kaddamar da kwamitin a ranar Talata da misalin karfe biyu na rana a dakin taro…
Read More » -
Kasashen Ketare
Budurwar Ronaldo, Georgina Rodriguez ta ba da labarin yadda take jin dadin rayuwa a Saudiyya
Georgina Rodriguez, budurwar kyaftin din kungiyar Al-Nassr, Cristiano Ronaldo, ta yi ikirari na gaskiya game da abin da ta ke…
Read More » -
Siyasa
APC Ta Maka INEC Da NNPP Kotu Akan Sakamakon Zaben Gwamnan Kano
“Bayanan wanda ya lashe zaben kamar yadda INEC ta sanar ya sabawa dokokin da suka tsara yadda za a gudanar…
Read More » -
Rahotanni
Kalubalen da Najeriya ke fama da shi na hanani barcin kwana 3 cikin 7 – Sarkin Katsina
Mai martaba Sarkin Katsina, Abdulmumini Kabir Usman, ya koka da dimbin kalubalen da Najeriya ke fuskanta, yana mai cewa ci…
Read More » -
Siyasa
Gwamnatin jihar Kano ta gargadi zababben gwamna Abba Yusuf da ya guji yin magana a hukumance har sai an rantsar da shi
“Babu wani zababben gwamnan da yake da ikon tsarin mulki ko doka na tantance alkiblar jihar har sai an rantsar…
Read More » -
Ilimi
Kungiyar malaman jami’o’i ta ASUU ta bayyana yajin aikin da a jihar Taraba
Kungiyar ta dage cewa dalilin da ya sa suka dauki matakin ya rataya ne a kan gazawar gwamnati wajen biyan…
Read More »

