-
Rahotanni
Da a Legas ne ake yawan sace sacen ‘yan makarantar nan na Arewa da tuni sun hana Gwamnati barci, in ji tsohuwar Jarumar Kannywood Mansura Isah.
Mansura Isah ta ce ‘yan Legas ne kadai za su iya yakar Gwamnatin Najeriya da kawo canji saboda su kadai…
Read More »
