-
Rahotanni
FBI ta sanar da mutuwar Lee Andrew Edwards, yaron Bola Tinubu a harƙallar ƙwaya a Chicago
Sanarwar ta biyo bayan kokarin da gwamnatin kasar ta yi na boye bayanan da suka shafi yadda shugaban Najeriyar ke…
Read More » -
Rahotanni
Da Dumi Dumi: Darakta-Janar na ‘yan sandan sirri, DSS, Yusuf Bichi, ya nemi zama jakadan Najeriya a Saudiyya bayan ya bar aiki – Majiyar Fadar Shugaban Kasa.
Majiyar ta lura cewa nan ba da dadewa ba Bichi zai bar aiki, amma “yana rokon a ba shi mukamin…
Read More » -
Tsaro
‘Yan ta’adda ne suka saje a cikin da fararen hula – DHQ ta mayar da martani kan harin bam a Kaduna
Hedikwatar tsaro (DHQ) ta ce harin da jiragen yakin suka kai a unguwar Tudun Biri, da ke karamar hukumar Igabi…
Read More » -
Rahotanni
Yanzu Yanzu: Ba Mu Bane Muka Kai Harin Bom Ta Sama Kan Masu Maulidi A Kaduna Ba – Rundunar Sojin Saman Najeriya
Rundunar sojin saman Najeriya ta musanta cewa tana da hannu a harin da aka kai ta sama a karamar hukumar…
Read More » -
Kasuwanci
Kamfanin Barker Hughes na Amurka zai gina matatar mai a Najeriya
Kamfanin mai na Amurka, Barker Hughes, ya nuna sha’awar sa hannun jari a matatun mai a kasarnan, a daidai lokacin…
Read More » -
Jam’iyyar NNPP Ba Ta Da Sha’awar yin Maja da wata jam’iyya – Kwankwaso
Jam’iyyar New Nigeria People’s Party NNPP kungiya ce mai zaman kanta ta siyasa don haka mun tsaya tsayin daka kan…
Read More » -
Kasuwanci
Najeriya ta yi asarar Naira Tiriliyan 1.3, ba tare da bata lokaci ba – Shugaban Kwastam
Hukumar Kwastam ta Najeriya ta bayyana cewa Najeriya ta yi asarar kimanin Naira Tiriliyan 1.3 sakamakon ba da rangwame da…
Read More »


