-
Rahotanni
Mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro Babagana Monguno yayi fallasa, ya ce kudaden da aka bawa tsofaffin hafsoshin tsaro sun bace.
Mai baiwa shugaban kasar Najeriya shawara kan harkokin tsaro Babagana Monguno yace akwai wasu kudade da aka baiwa tsofaffin hafsoshin…
Read More » -
Kasuwanci
Kungiyar ‘yan kasuwar man fetur masu zaman kansu ta Najeriya, IPMAN tayi watsi da karin farashin mai, ta umarci mambobin su siyar akan N163 / ltr.
Kungiyar ‘yan kasuwar man fetur masu zaman kansu ta Najeriya, IPMAN, ta ce ba ta samu wata sanarwa a hukumance…
Read More » -
Rahotanni
‘Yan Najeriya sune babbar matsalar Najeriya, in ji Femi Adesina.
Mista Femi Adesina, mai ba shugaban kasa Muhammadu Buhari shawara na musamman kan harkokin yada labarai, ya ce wasu ‘yan…
Read More » -
Tsaro
Da Dumi Dumi: ‘Yan Bindiga sun sace Ɗalibai a Kaduna.
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu satar mutane ne sun kai hari a Kwalejin Gandun Daji ta Tarayya da…
Read More »