-
Rahotanni
Da Buhari ya sake naɗani minista a karo da tuni na kamu da Covi-19 na Mutu, in ji Solomon Dalung.
Dalilin da yasa ban yi mamaki da Buhari bai sake bani mukami ba – Solomon Dalung. Tsohon Ministan Wasanni da…
Read More » -
Uncategorized
Bayan kwanaki kaɗan da aurar da ɗiyarta Gumsu Abacha ga gwamnan Yobe Mai Mala Buni a wani biki da ba a yi wani shagali ba, Matar tsohon shugaban kasa Hajiya Maryam Sani Abacha ta shiga wani babban shagali na cikarta shekaru 73 a duniya.
Wannan lokaci ne na shagalin murna ga dukkan iyalan Gidan, bayan a makon da ya gabata an ɗaura auren Gumsu…
Read More » -
Kasuwanci
Gwamnatin Nijeriya Ta Sake Bude Manhajar Cigaba Da Neman Ranchen Bashi Mai Suna “LOAN COVID-19” Karkashin “Nirsal Micro Finance Bank”
….Masu CAC da TIN za’a basu Miliyan Biyu da Rabi, wa ‘yanda ba suda CAC da TIN za’a basu dubu…
Read More » -
Nishadi
MU LEƘA BOLLYWOOD: Shin Ko Kun San Dalilin Da Ya Sa Har Yanzu Salman Khan Bai Yi Aure Ba?
Cikakken sunansa Abdul Rashid Salim, sunan mahaifiyarsa Salma(shi yasa ake kiransa da Salman Khan). An haife shi a ranar 27…
Read More »