-
Siyasa
Ka hada kai da mu a yakin da kake da ‘yan ta’adda, Bukola Saraki yafadawa Buhari.
Saraki ya kuma tuhumi shugabannin siyasa da su jingine burinsu da kuma son zuciyarsu, kuma su hallara a kan tebur…
Read More » -
Rahotanni
Rikicin AK-47: Gwamna wike da Gwmna Fintiri sun sasanta Gwamna Ortom Da Gwamna Bala Mohammed bayan rikicin da ya auku tsakaninsu akan daukar bindigogin AK ga Fulani.
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas da takwaransa na jihar Adamawa, Gwamna Ahmed Fintiri sun sasanta gwamna Samuel Ortom na…
Read More » -
Siyasa
Da irin wannan mulkin da Buhari yake yi gwara irin mulkin Turawan mulkin mallaka __ inji Oladimeji Fadipe.
Wani mamba a kungiyar kare hakkin Yarabawa ta jihar Lagos dake kudancin Nigeria mai suna Oladimeji Fadipe yace da irin…
Read More » -
Tsaro
Bugu Da Kari:’Yan Bindiga sun sake sace Ɗalibai a Katsina.
Rahotanni sun ce an sace wasu dalibai uku daga kauyen Gobirawa da ke karamar hukumar Safana a jihar Katsina a…
Read More »