Addini
-
Yaua juma’a Sheikh Abdujabbar kabara ya bawa mabiyansa wani sabon umarni.
A wata sanarwa da shafin Makarantar Sheikh Abdujabbar Nasiru kabara ta fitar Ashabul kahfi warraqeem sanarwar Yace Qarya ake yiwa…
Read More » -
Kotun ɗaukaka ƙara ta soke hukuncin kisan da aka yankewa matashin da yayi kalaman ɓatanci ga Annabi a Kano.
Kotun ɗaukaka ƙara ta soke hukuncin kisan da aka yankewa matashin da yayi kalaman ɓatanci ga Annabi a Kano. Sashin…
Read More » -
Sama da ‘yan bindiga 500 ake sa ran za su tuba sakamakon da’awar da Shiekh Gumi ya fara a ƙauyukan Fulani.
Rahotanni daga jihar Kaduna sun ce sama da ‘yan bindiga 500 ake sa ran za su tuba tare da ajiye…
Read More » -
Babu Wanda ya isa ya kori bishop kuka daga jihar sokoto__Fadar shugaban kasa.
Shugaban kasar Najeriya muhammadu Buhari tabakin mai taimaka masa kan harkokin yada Labarai Malam garba Shehu, yace babu Wanda ya…
Read More » -
Kiran da Ƙungiyar Hadin Kan Musulmai ta yiwa Fasto Hassan Kukah na ya bar jihar Sokoto saboda munanan kalaman da yayi akan Musulunci bai dace da kundin tsarin mulki ba, in ji Garba Shehu.
Mai taimakawa shugaban kasa a bangaren yada labarai Malam Garba Shehu ya ce Kiran da Ƙungiyar hadin kan musulmai ta…
Read More » -
Ƙungiyar kare haƙƙin musulmai ta Najeriya ta gaya wa Buhari ya sanya dokar hana tafiye-tafiye a kan Trump da muƙarrabansa.
Kungiyar Musulunci, Muslim Rights Concern, MURIC, ta nemi Gwamnatin Najeriya, ba tare da bata lokaci ba, ta sanya takunkumin tafiye-tafiye…
Read More » -
Zuwa Da’awa garuruwan Fulani da Dr. Ahmad Gumi yafara ita ce hanya ce mafi sauki ta magance ta’addanci, in ji Arewa Media Writters.
Kungiyar “Arewa Media Writers” Tana Jinjinawa Sheikh Dakta Ahmad Gumi, Bisa Shiga Kauyukan Fulani Dan Musu Nasiha Akan Ta’addacin Da…
Read More » -
Najeriya har yanzu tana karkashin mulkin mallaka ne na Kirista, inda ake tsare da Musulmai cikin tsananin kunci, Ƙungiyar kare haƙƙin Musulman Najeriya ta koka.
Gwamnatin Tarayya ta gaza wajen magance korafe-korafen Musulmai, in ji MURIC. Kungiyar Kare Hakkin Musulmai (MURIC) ta nemi Gwamnatin Tarayya…
Read More » -
Wani Fasto Dan jihar sokoto mai suna Mathew kuka ya ce da wani kiristan Arewa ne yake mulkin Najeriya kuma ake wannan ta’addancin a yanzu da tuni an yi masa juyin mulki.
Mathew kuka ya yi wannan bayani ne a ranar idin su Na kirsimati, inda yake cewa gwamnatin Najeriya ta ci…
Read More » -
Ƙasarta Saudiyya ta dakatar da aikin Hajji da Umrah saboda sabon yanayin COVID-19.
RIYADH – Gwamnatin Saudi Arabiya ta dakatar da ayyukan Umrah na kasa da kasa sakamakon sabon yanayin cutar Sars-Cov-2 a…
Read More »