Uncategorized
-
Dukda Ni ne na lashe zabe amma zan maka jam’iyar PDP a Kotu domin ban Yarda da kuri’un da suka samu ba ~Cewar Sanata Uba sani.
Zababben gwamnan jihar Kaduna Mai jiran Rantsuwa Sanata Uba sani a wata fira da BBC Hausa a lokacin da yake…
Read More » -
Bayan kwanaki kaɗan da aurar da ɗiyarta Gumsu Abacha ga gwamnan Yobe Mai Mala Buni a wani biki da ba a yi wani shagali ba, Matar tsohon shugaban kasa Hajiya Maryam Sani Abacha ta shiga wani babban shagali na cikarta shekaru 73 a duniya.
Wannan lokaci ne na shagalin murna ga dukkan iyalan Gidan, bayan a makon da ya gabata an ɗaura auren Gumsu…
Read More » -
Wanda duk yasan bai da abin hawa to ya shiryawa tafiyar kafa daga gobe litinin__Sanarwa daga masu babura masu kafa uku (adaidaita sahu) na jihar kano.
Wanda duk yasan bai da abin hawa to ya shiryawa tafiyar kafa daga gobe litinin__Sanarwa daga masu babura masu kafa…
Read More » -
Sheikh Abduljabbar ya jinjinawa Ganduje kan hukuncin hadashi Mukabala da malaman jihar kano.
A wata sanarwa da Makarantar Sheikh Abdujabbar Nasiru kabara ta fita yanzu ta nuna jin Dadi game da hukuncin da…
Read More » -
Mijin Aure yana wuce gona da iri, abin da kawai nake so a yanzu shi ne wani ya sadu dani kuma a biya ni kudi mai yawa, in ji matashiya Aisha Abdulkareem.
Wata budurwa mai suna Aisha Abdulkarim ta bayyana mazajen Aure a matsayin masu wuce gona da iri, Matashiyar ta bayyana…
Read More » -
COVID-19: Gwamnatin Tarayya ta ba da dalilan da za su sanya a sake sanya dokar zaman gida a Najeriya.
Ministar Kudi, Zainab Ahmed, ta ce za a bar Gwamnatin Tarayya ba tare da wani zabi ba sai dai ta…
Read More » -
Kudi aka bamu tare da alkawarin Za’a bamu Babura domin muyi Zanga Zanga a Kan Sanata Uba Sani Amma munyi Nadama ~Inji Musa Uban-Daba
Shugabannin zanga-zanga a yankin Rigasa da ke Kaduna sun nemi afuwa ga Sanata Uba Sani Kan Zanga Zangar da suka…
Read More » -
Kotu ta bayar da belin Sowore kan N20m.
Wata kotun majistare da ke zaune a Wuse Zone 2, Abuja, ta bayar da belin Omoyele Sowore, wanda ya hada…
Read More » -
Gwamnati ta biya Diyyar duk wanda masu garkuwa da Mutane suka kashe~ Sakataren Gwamnatin Katsina.
Sakataren Gwamnatin Jihar Katsina Alhaji Mustapah Muhammad Inuwa, yace mutanen da Ake sace musu ‘yan uwa su daina biyan kudin…
Read More » -
Zaben Shugaban Kasa 2023 Gwamna yahaya Bello yayi magana Kan maye gurbin Buhari
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello a ranar Litinin ya ce baya son ya shagala da kiraye-kirayen da ake yi masa…
Read More »