Tsaro

‘Yan Daba Sun Farwa Masu Zanga zangar a Rushe Rundunar SARS a Abuja.

Wasu ‘yan Daba Dauke da Adduna Sun Farwa masu zanga zangar sai an Rushe Rundunar Tsaro ta SARS a Birnin Tarayya.

Lamarin ya farune a Mahadar Berger Junction a Abuja.

Harin ‘yan Daban Ya yi Sanadiyyar Farfasa Gilassan Motoci masu Wucewa da Raunata Masu zanga Zangar Da dama.

Wannan na Zuwa ne Kwana guda da Gwamnati ta Amince da Kiraye kirayen da ‘Yan Kudancin Kasar keyi na Gwamnati ta rushe Rundunar SARS din kuma An rushe.

Ahmed T. Adam Bagas

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button