-
Kasashen Ketare
Hushpuppi ya saci kuɗi don masu satar bayanan Koriya ta Arewa- Amurka
Hushpuppi ya saci kuɗi don masu satar bayanan Koriya ta Arewa- Amurka Sabbin bayanai sun bayyana game da shari’ar da…
Read More » -
Tsaro
Ta’addanci a Katsina: Duk kauyukan da ke yammacin garin Faskari sun kasance babu kowa a ciki saboda ayyukan ‘yan fashi, garin Bilbis ne kawai ya rage.
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin‘ yan fashi ne sun sace akalla matan aure 17 a karamar hukumar Faskari da…
Read More » -
Rahotanni
Za mu fara Alkunut matukar ba a bude filin jirgin sama na Malam Aminu Kano da ke Kano ba__inji Sheikh Lawan Goron Maje.
Babban limamin masallacin juma a na Ihya’us Sunnah da ke unguwar Gwammaja da ke jihar Kano sheikh Abubakar Lawan Goron…
Read More » -
Tsaro
Gwamna Abiodun ya gabatar da rahoton rikicin manoma da makiyaya ga Buhari.
Gwamnan jihar Ogun, Dapo Abiodun, ya gana da shugaban kasa, Muhammadu Buhari, a fadar gwamnati da ke Abuja ranar Juma’a.…
Read More » -
Rahotanni
Bafulatani yana da ‘yancin daukar Ak47, saboda duk inda ya shiga ana yi masa fashi, wani lokacin ana cin su tara fiye da tunanin ku, ba shi da wani zaɓi da ya wuce ya kare kansa, in ji gwamnan Bauchi.
‘Yan Najeriya suna da ‘yanci su zauna ko’ina – Gwamnan Bauchi, Bala ya nace. Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya…
Read More »