-
Labarai
Sheikh Gumi ya nemi Gwamnati da ta yiwa ‘Yan Bindiga gafara.
Shahararren malamin addinin Islama, Sheikh Gumi, ya yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta bada dama ga ‘yan fashi da…
Read More » -
Labarai
Ban ce ‘yan Najeriya su je su kashe kansu ba, amma ya kamata su sa ido su ga abin da zai faru kafin su dauki matakin barin gidansu kawai saboda wani ya yi harbi biyu, in ji Ministan tsaro Bashir Magashi.
Na nemi ‘yan Najeriya da su kara jajircewa ne kawai – Ministan Tsaro ya kare kalaman a yayin da aka…
Read More » -
Siyasa
Buhari yana cika alkawuran da ya daukarwa ‘yan Najeriya ta hanyar shigar da Najerya Next Level – in ji APC.
Buhari yana cika alkawuran da ya daukarwa ‘yan Najeriya ta hanyar shigar da Najerya Next Level – in ji APC.…
Read More » -
Labarai
Ta’addancin Boko Haram ba zai Kare ba nan da Shekaru ashirin 20 masu zuwa. ~Inji Burtai
tsohon hafsan hafsoshin soja, Laftanar Janar Tukur Buratai (mai ritaya), a yau Ranar Alhamis ya ce mai yiwuwa rikicin Boko…
Read More » -
Labarai
Cikakkun sunayen Dalibai da Malaman da aka sace a Kwalejin kimiyya ta Gwamnati da ke Kagara.
Gwamnatin jihar Neja ta fitar da sunayen daliban da ma’aikatan kwalejin kimiyya na gwamnati da ke Kagara, karamar hukumar Rafi…
Read More » -
Labarai
Manoman yankin Inyamurai sun bukaci Gwamnatin Tarayya ta biyasu diyyar biliyan 9 na amfanin gonakinsu da Fulani Makiyaya suka lalata musu.
Kungiyar manoma a karkashin manoman yankin Inyamurai ta nemi gwamnatin tarayya da ta basu diyyar Naira Biliyan 9 saboda Asarar…
Read More » -
Labarai
Ba Gudu ba ja da baya Mun girke dakarun mu domin kwato daliban kagara ~Inji Rundunar Sojojin Nageriya.
Rundunar Sojin Najeriya ta ce an girke dakarunta domin farautar wadanda suka sace wasu ma’aikata da daliban Makarantar Kimiyya ta…
Read More » -
Labarai
Mutane uku 3 sun rasa ransu yayinda Mutane sama da dubu uku 3,600 suka rasa muhallansu a gobarar sansanin ‘yan gudun hijira a Maiduguri
Rahotanni ya nuna Akalla mutane uku ne suka rasa rayukansu tare da wasu 3,600 da suka rasa muhallansu a wani…
Read More » -
Labarai
Karya ake mana Bamu ce zamu bawa Atiku takara a Zaben 2023 ba ~Inji Jam’iyar PDP.
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta karyata rahotannin kafafen yada labarai kan shirin dawo da tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku…
Read More » -
Labarai
Haihuwar yara barkatai babu ka’idoji ya sabawa Koyarwar Addinin Muslunci ~Inji Sanusi Lamido.
Tsohon Sarkin Kano, Muhammad Sanusi ll, ya yi kira da a aiwatar da tsauraran dokokin tsarin iyali don daidaita yawan…
Read More »