-
Tsaro
‘Yan Bindiga suna kai hari cikin sauki ne saboda ‘yan Najeriya Matsorata ne, martanin Ministan Tsaro Bashir Magashi akan sace Ɗaliban sakandiren Kagara.
Ministan Tsaro, Manjo Janar Bashir Magashi, ya zargi mazauna garin Kagara da ke cikin Karamar Hukumar Rafi ta Jihar Neja…
Read More » -
Tsaro
Ran Maza Ya Ɓaci: Mun bazama neman ‘yan Bindigar da suka sace ɗaliban makarantar sakandiren kagara ta jihar Neja – Sojojin Najerya.
Rundunar sojan Najeriya ta ce sun bazama neman ‘yan bindigar da suka sace daliban makarantar sakandiren kagara da ke jihar…
Read More » -
Tsaro
Saboda satar Mutane da ake yi, za mu sanya kyamarar tsaro CCTV a duk manyan hanyoyin Najerya, In ji Ministan Harkokin ‘Yan Sanda.
Ministan Harkokin ‘Yan sanda, Muhammad Dingyadi ya ce ana kokarin girka kyamarorin tsaro (CCTV) a kan dukkan manyan titunan da…
Read More » -
Rahotanni
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta kama wani babban jami’in hukumar Hisbah na Kano tare da matar aure a Otal.
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta cafke wani babban jami’i a hukumar Hisbah ta jihar bayan an kama shi…
Read More »