-
Labarai
Mun kusa gano tsirarun mutanen dake ɗaukar nauyin ta’addanci a Nageriya ~Inji Buhari
Shugaba Muhammadu Buhari ayau ranar Talata a Abuja ya ce zaman lafiyar kasar na da matukar muhimmanci a gare shi…
Read More » -
Labarai
Da Dumi Dumi Bom ya tashi ya raunata mutun bakwai 7 a igabi dake jihar kaduna
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayyana cewa yara bakwai sun samu raunuka sakamakon fashewar wani bam da gangan a karamar hukumar…
Read More » -
Labarai
Gwamnoni Ku daina surutu kawai Ku kawo karshen fadan kabilanci Cikin gaggawa domin Yana kawo koma baya ga Nageriya ~Abdulsalam Abubakar.
Kwamitin wanzar da zaman lafiya na kasar ya ce karuwar tashin hankali ba tare da rikici ba sakamakon rikicin kabilanci…
Read More » -
Labarai
Dan Allah Ku aminta Ku tantance Bawa a Matsayin Shugaban EFCC Buhari ya roki Majalisar Dattawa.
Majalisar dattijai a ranar Talata ta karbi bukatar shugaban kasa Muhammadu Buhari na tabbatar da Abdulrasheed Bawa a matsayin shugaban…
Read More » -
Labarai
El’rufa’i Ya cika Shekaru 61 A duniya, El’rufa’i Alkharin ‘yan Nageriya ne ~Inji Uba Sani
El’rufa’i ya cika Shekaru 61 a Duniya Sanata Uba sani ya taya Gwamnan Jihar kaduna Malam Nasir Ahmad El’rufa’i Murnar…
Read More » -
Labarai
Ba ka da hurimin da za ka tilasta amfani da NIN yayin rijistar masu zaɓe, Martanin INEC ga Minista Pantami.
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta nuna adawa da tilasta amfani da katin Dan kasa (NIN) yayin rijistar masu…
Read More » -
Labarai
Da Dumi Dumi Buhari ya nada Bawa Mai Shekaru 40 amatsayin Shugaban EFCC.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Abdulrasheed Bawa a matsayin shugaban hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon…
Read More » -
Labarai
Ga Fassarar Cikakkiyar Wasikar Engr. Abba K Yusuf Ga Kamfanin TEC da ya Gina Gadar kofar Nasarawa.
Tsohon Dan takarar Gwamna a jihar Kano Kuma tsohon Kwamishinan Ayyuka Abba K Yusuf ya ce Labari ya iskemu cewar…
Read More » -
Labarai
Kullum Siyasar Gidan Malam Shekarau karewa take Kamar kyandir ~Inji Muaz Magaji win-win.
Tsohon Kwamishinan Ganduje Muaz Magaji win-win ya Caccaki Sanatan Kano ta tsakiya Malam Ibrahim Shekarau bisa hada Kai da Shugaban…
Read More » -
Rahotanni
Amatsayin injiniya dan Jihar kano Abba Gida Gida ya rubuta Wasika ga Kamfanin da ya Gina Gadar kofar Nasarawa..
Mai girma tsohon Ɗan takarar Gwamnan Jihar Kano Engr. Abba K. Yusuf ya rubutawa Kamfanin TEC wanda shi ne yayi…
Read More »