-
Tsaro
Sojin Najeriya sun sami nasarar rage adadin ‘yan Boko Haram tare da lalata makamansu.
Sojojin Operation TURA TA KAI BANGO tare da hadin gwiwar rundunar Sojin sama na Operation LAFIYA DOLE sun lalata motocin…
Read More » -
Siyasa
Zaɓen na ƙananan hukumomi a Kano: Mun riga mun san wadanda suka yi nasara, shi yasa muka gwammace mu yi barci mu more – Mazauna Kano.
Wasu mazauna Kano sun ce sun gwammace komawa kan gado su yi bacci maimakon bata lokacinsu wajen kaɗa ƙuri’a a…
Read More » -
Tsaro
Nakiyoyin da ‘yan boko haram suka binne sun kashe sojoji 5 tare da raunata wasu 15 a Borno.
Sojoji biyar da suka hada da wani jami’in daga Bataliya ta 117, 28 Task Force Brigade, sun mutu yayin da…
Read More » -
Mata iyayenmu
Jami’ar Kaduna ta kori Malami saboda ya rungune Ɗaliba Mace a Ofishinsa.
Jami’ar jihar Kaduna, KASU, ta dakatar da Dakta Idowu Abbas na sashen nazarin kasa, kan zargin cin zarafin mata. Mataimakin…
Read More »