-
Kasuwanci
Buhari ya tabbatar da shirinsa na siyar da kaddarorin gwamnati don aiwatar da kasafin kudin 2021.
Baya ga shirin ta na ciyo bashin cikin gida da na kasashen waje don daukar nauyin kasafin kudin na 2021,…
Read More » -
Tsaro
‘Yan bindiga sun yi awon gaba da ‘Ya’yan Shugaban APC sun nemi miliyan 50, kudin fansa.
‘Yan bindiga sun sace ya’yan shugaban jam’iyyar APC da ke karamar hukumar Maru ta jihar Zamfara, Alhaji Gyare Kadauri Sani,…
Read More » -
Al'adu
Alhaji Sale Musa Sale Kwankwaso ƙani ga tsohon gwamnan Kano Dr Rabiu Musa Kwankwaso ya zama sabon makaman ƙaraye, kuma hakimin Madobi, kuma babban ɗan majalisar sarki masu hannu wajen naɗa sabon Sarki.
Alhaji Sale Musa Sale Kwankwaso ƙani ga tsohon gwamnan kano Alhaji Dr Rabiu Musa kwankwaso ya zama sabon makaman ƙaraye,…
Read More » -
Ilimi
Gwamnatin Tarayya ta amince da bude Makarantu ranar 18 ga watan Junairu.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa makarantu a fadin Najeriya zasu bude ranar 18 ga watan Janairu. Adamu ya bayyana hakane…
Read More »