-
Siyasa
Gwamnatin Matawalle na shirin bincikar badakalar naira biliyan N107bn, kudaden tallafi ga ‘yan ta’adda a karkashin Gwamna Yari.
Gwamnatin jihar Zamfara na shirin yin bincike kan zargin barnatar da Naira biliyan 107, na tallafin da aka bawa ‘yan…
Read More » -
Tsaro
Muna aiki ba dare ba rana don tabbatar da samar da ingantaccen yanayin tsaro don ‘yan kasa su zauna lafiya, in ji Kakakin Rundunar ‘Yan sandan Najeriya Frank Mba.
Kakakin rundunar ‘yan sandan Najeriya, CP Frank Mba, ya ce ana ci gaba da sanya ido a kan bangarorin shari’a…
Read More » -
Uncategorized
Mijin Aure yana wuce gona da iri, abin da kawai nake so a yanzu shi ne wani ya sadu dani kuma a biya ni kudi mai yawa, in ji matashiya Aisha Abdulkareem.
Wata budurwa mai suna Aisha Abdulkarim ta bayyana mazajen Aure a matsayin masu wuce gona da iri, Matashiyar ta bayyana…
Read More » -
Kasuwanci
Gwamnatin tarayya za ta ba da tallafin kudi N20,000 ga mata mazauna karkara guda 160,000 – Minista Sadiya.
Gwamnatin Tarayya tana niyyar samarwa da mata guda 160,000 na karkara matalauta da marasa karfi, tallafin kuɗi N20,000, matan da…
Read More » -
Ilimi
Babu gudu babu ja da baya akan ƙudirinmu na buɗe makarantu ranar Litinin mai zuwa, in ji Ganduje.
Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ta bakin Kwamishinan Ilimin Jihar Kano Sunusi Sa’id Kiru ya bayyana cewa Gwamnatin…
Read More » -
Addini
Babu Wanda ya isa ya kori bishop kuka daga jihar sokoto__Fadar shugaban kasa.
Shugaban kasar Najeriya muhammadu Buhari tabakin mai taimaka masa kan harkokin yada Labarai Malam garba Shehu, yace babu Wanda ya…
Read More » -
Addini
Kiran da Ƙungiyar Hadin Kan Musulmai ta yiwa Fasto Hassan Kukah na ya bar jihar Sokoto saboda munanan kalaman da yayi akan Musulunci bai dace da kundin tsarin mulki ba, in ji Garba Shehu.
Mai taimakawa shugaban kasa a bangaren yada labarai Malam Garba Shehu ya ce Kiran da Ƙungiyar hadin kan musulmai ta…
Read More »