-
Addini
Ƙungiyar kare haƙƙin musulmai ta Najeriya ta gaya wa Buhari ya sanya dokar hana tafiye-tafiye a kan Trump da muƙarrabansa.
Kungiyar Musulunci, Muslim Rights Concern, MURIC, ta nemi Gwamnatin Najeriya, ba tare da bata lokaci ba, ta sanya takunkumin tafiye-tafiye…
Read More » -
Uncategorized
Gwamnati ta biya Diyyar duk wanda masu garkuwa da Mutane suka kashe~ Sakataren Gwamnatin Katsina.
Sakataren Gwamnatin Jihar Katsina Alhaji Mustapah Muhammad Inuwa, yace mutanen da Ake sace musu ‘yan uwa su daina biyan kudin…
Read More » -
Tsaro
‘Yan sanda sun cafke wasu ‘yan Ta’adda Har 318 a Jihar Yobe.
‘Yan sanda a jihar Yobe, dake arewa maso gabashin Najeriya, sun ce su kama jimillar mutane 318 da ake zargi…
Read More » -
Tsaro
Sojojin Nageriya sun kashe ‘yan ta’adda 50 sun Kuma kwato Dabbobi 334 a jihar Zamfara.
Mai Gudanarwar Ayyukan Watsa Labarai na Tsaron Nageriya, Maj.-Gen. John Enenche ya fada a cikin wata sanarwa a ranar Lahadi…
Read More » -
Tsaro
Kaduna: ‘Yan bindiga sun kashe mutane uku, sojoji sun kama wani manomi da zargin sanyanwa shanu guba.
A ranar Asabar ne wasu ‘yan bindiga suka mamaye kauyen Kamaru Chawai da ke karamar Hukumar Kauru a Jihar Kaduna…
Read More »