-
Addini
Zuwa Da’awa garuruwan Fulani da Dr. Ahmad Gumi yafara ita ce hanya ce mafi sauki ta magance ta’addanci, in ji Arewa Media Writters.
Kungiyar “Arewa Media Writers” Tana Jinjinawa Sheikh Dakta Ahmad Gumi, Bisa Shiga Kauyukan Fulani Dan Musu Nasiha Akan Ta’addacin Da…
Read More » -
Kasuwanci
A ƙoƙarinta na magance zaman banza, Gwamnatin tarayya ta fara shirin fadada ayyukan jama’a a Zamfara.
A ƙoƙarinta na magance zaman banza, Gwamnatin tarayya ta fara shirin fadada ayyukan jama’a a Zamfara. Gwamnatin Tarayya ta fara…
Read More » -
Tsaro
Cikin gaggawa an tura karin ‘yan sanda da kayan aiki a hanyar Kaduna zuwa Birnin Gwari saboda yawan kashe-kashe.
Kwamishinan ‘yan sanda a jihar Kaduna, CP Umar Muri, ya ba da umarnin tura karin ma’aikata da kayan aiki cikin…
Read More » -
Al'adu
Bayero ya rasu, Shugaba Buhari yana jimamin rasuwarsa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana matukar jimami game da rasuwar fitaccen dan siyasar Kano, Alhaji Bello Isah Bayero, yana…
Read More » -
Lafiya
Buhari da Osinbajo da Gwamnoni sun amince za a yi musu allurar rigakafin COVID-19 a haska a talabijin kai tsaye.
Gwamnonin jihohin Najeriya 36 sun amince da daukar allurar rigakafin ta COVID-19 a talabijin kai tsaye don taimakawa wajen yada…
Read More » -
Lafiya
Kwamishiniyar lafiya ta Kaduna Amina Baloni ta kamu da COVID-19.
Kwamishiniyar Kiwon Lafiya ta Jihar Kaduna, Amina Mohammed-Baloni, ta yi gwajin kwayar cutar Coronavirus. Mohammed-Baloni ta bayyana haka ne ta…
Read More »