-
Tsaro
Za mu fatattaki ‘Yan Boko Haram da ‘Yan Bindiga kafin karshen shekarar 2021, in ji Buhari.
Buhari ya bayyana lokacin da Sojoji za suyi nasara akan ‘Yan Boko Haram da ‘Yan Bindiga. Shugaban kasa Muhammadu Buhari…
Read More » -
Lafiya
Shugaba Buhari da mataimakinsa Osinbajo za su sha rigakafin COVID-19 a bainar ‘yan Najeriya
Shugaba hukumar matakin lafiya na farko, Faisal Shu’aibu ya bayyana cewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Mataimakinsa Yemi Osinbajo, sakataren Gwamnatin…
Read More » -
Tsaro
A karon farko a wannan shekarar Sojoji sun yiwa Boko Haram mummunar barna a Borno.
Rundunar tsaro ta sama (ATF) na Operation Lafiya Dole sun yiwa ‘yan ta’addan Boko Haram mummunar barna a maboyar su…
Read More » -
Rahotanni
Alurar riga-kafi ta COVID-19: Dole ne a fara yiwa Buhari, da sauran shuwagabanni kafin mu yarda a yi mana – Martanin ‘Yan Nijeriya.
Ina tsammani ya kamata a fara da shugabannin. Jagora ya kamata ya iya gwada sahihancin rigakafin. Kasancewa mutum na farko…
Read More » -
Lafiya
Ma’aikatan Hukumar katin shaidar zama Ɗan Ƙasa (NIMC) sun fara yajin aiki saboda barazanar kamuwa da COVID-19 da suke fuskanta.
Dubun-dubatar masu neman shiga sun kulle waje da ofisoshin Hukumar Kula da Shaidun Kasa bayan yajin aikin da ma’aikatan NIMC…
Read More » -
Rahotanni
A kasafin kuɗi na bana an warewa shugaba Buhari Miliyan 135 don shaye-shaye, Naira Biliyan 2.4bn don tafiye-tafiye,
N2.4bn na tafiye-tafiye, N135m kan kayan shaye shaye – a cikin kasafin kudin shugaban kasa na 2021. Ofishin shugaban kasa…
Read More » -
Rahotanni
Akan bashin N850 wani Matashi a Kano ya sokawa wani ƙaho a ido da ƙirji.
Rundunar’ yan sandan jihar Kano ta ce ta kama wani matashi mai suna Dini Abdullahi dan shekara 20 da yunkurin…
Read More » -
Lafiya
Gwamnatin Tarayya tana bukatar sama da naira tiriliyan 2.44 don yiwa ‘yan Nijeriya miliyan 165 allurar rigakafin Covi-19.
Gwamnatin Tarayya za ta bukaci kimanin N2.44tn don yin rigakafin ’yan Najeriya miliyan 164.8, wadanda ba za su samu damar…
Read More » -
Siyasa
Kada kuyi ƙasa a gwiwa wajen mikawa jam’iyar PDP mulki idan lokaci ya yi, gwamna Wike ya fadawa jam’iyar APC.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya gargadi jam’iyyar All Progressives Congress (APC) da kada ta yi gardama a lokacin da…
Read More »