-
Kungiyoyi
Akwai Damuwa Da Bacin Rai Kan Yadda Ake Zubar Da Jini a Arewa, Inji ACSC
Majalisar Tuntuɓa Da Haɗaka Na Arewa na miƙa saƙon Ta’aziyyar ta da Jajantawa ga Gwamnatin Jihar Zamfara da Maigirma Sarkin…
Read More » -
Rahotanni
A Enugu Fasto ya dirkawa almajiransa ‘yan Mata 20 Ciki Kuma Yace wahayi ne Daga Allah.
Wani Fasto dan shekaru 53 ya dirkawa mabiyansa 20 ciki inda ya bayyana cewa wahayi aka masa yayi hakan. Yanzu…
Read More » -
Tsaro
Yaki da Boko Haram Burtai ya ƙaddamar da makamin kare dangi.
Babban hafsan sojojin, Laftana-Janar. Tukur Buratai, a ranar Asabar a Kachia, Jihar Kaduna, ya duba tare da shigar da sabbin…
Read More » -
Tsaro
‘Yan Bindiga sun sace wasu sabbin Dalibai na wata Makaranta a Jihar Katsina.
Kimanin mako daya da ‘Yan bindiga suka kai hari makarantar sakandaren Kimiyya ta Gwamnati, Kankara suka sace dalibai 344. Wani…
Read More » -
Siyasa
Zaben kananan hukumomi APC tayi cinye du a Jihar Gombe.
A ranar Asabar din da ta gabata ne jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta lashe dukkanin Kujerun Ciyamomi na kananan…
Read More » -
Rahotanni
Kankara: Mai yiwuwa Buhari ne ya tura yara ‘yan makaranta zuwa yawon bude ido ga ‘yan ta’adda – Oby Ezekwesili.
Tsohuwar Ministar Ilimi, Oby Ezekwesili, ta yi ikirarin cewa gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ta gudanar da aikin sace yara maza…
Read More »