-
Uncategorized
Ƙungiyoyin Arewa Sun Gudanar Da Taron Neman Haɗin Kai Da Kuma Wanzar Da Zaman Lafiya A Yankin Kudu Maso Kudu.
Taron wanda aka kira shi da Tow Hall Meeting wanda aka gudanar a ranar Talata, 8 ga Disamba, 2020 a…
Read More » -
Tsaro
Ƴan ta’adda sun sace basarake da wasu mutane 20 a Katsina.
Wasu ƴan ta’adda ɗauke da makamai sun kai hari ƙauyukan ƙaramar hukumar Sabuwa da ke jihar Katsina, a yankin Arewa…
Read More » -
Tsaro
Kungiyar ta’addancin Boko Haram sun kashe Sojoji a Borno.
Kungiyar ta’addancin nan, ISWAP (ISWAP) da aka fi sani da Boko Haram sun yi wa sojojin na Najeriya kwanton bauna…
Read More » -
Tsaro
Rufe iyakokin ƙasa wani ɓangare ne na ƙoƙarin shawo kan shigo da makamai da ƙwayoyi, za mu sanya sojoji su kawar da ƴan fashi da masu satar Mutane, in ji Shugaba Buhari.
Buhari ya umarci Gwamnoni da su yi aiki tare da Sarakunan gargajiya kan rashin tsaro. Shugaba Muhammadu Buhari a jiya…
Read More » -
Kasuwanci
Mutane 59,000 sun sami tallafin Asusun Tsira daga korona a faɗin jihohi 24 na Najeriya.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayyana a ranar Litinin cewa ta biya masu sana’ar hannu 59,000 waɗanda suke cin gajiyar Asusun…
Read More »