-
Kasuwanci
Mutane 35,000 ne za su sami tallafin kusn Naira biliyan biyu daga Gwamnatin Tarayya a jihar Gombe.
Babban mai kula da asusun gwamnatin tarayya na Kananan Masana’antu da Matsakaitan Masana’antu (MSME) na Asusun Kare Rayuwa (survival) a…
Read More » -
Tsaro
Buhari ya tura Sojoji dubu daya 1,000 jihar Cross Rivers don dakile Matsalar tsaro.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba da umarnin a kai karin sojoji 1,000 zuwa Calabar da sauran sassan jihar Kuros…
Read More » -
Ilimi
Wata Sabuwa: Hukumar NECO ta yi barazanar soke dukkan sakamakon jarrawa a kan satar amsa.
Hukumar shirya jarabawa ta kasa, NECO, ta yi barazanar soke sakamakon dukkan daliban da suka zana jarrabawar da ke gudana…
Read More » -
Rahotanni
A fadar shugaban kasa ake tata iskanci na gaske kuma Buhari ne jagora__martanin Aisha Yesufu ga shugaba Buhari.
Yar gwagwarmaya kuma jagorar masu zanga zangar EnDSARS Aisha Yesufu tayi martani ga gargadin da shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari…
Read More » -
Ilimi
Yawancin yara almajirai dake gararamba a titina ba ‘yan Najeriya bane, In ji Ganduje.
Abdullahi Ganduje, gwamnan Kano, ya ce yawancin yara almajiran da ke yawo a kan titunan arewacin kasarnan ba ‘yan Najeriya…
Read More »