-
Labarai
Musilman Arewa matsorata ne Basu San Abinda suke ba~ Sheikh Gadon Kaya.
Shehun Malami Dr Abdullah Usman kadon Kaya ya zargin musulman Arewa da tsoron tare da Rashin sanin darajar kansu malamin…
Read More » -
Labarai
Osinbanjo El Rufa’i na Shan caccakar ‘yan Nageriya Kan Rubutun Twitter na 2015
‘Yan najeriya sun tono wani rubutu da mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo yayi a 2015 inda ya bayyana gazawar kowane…
Read More » -
Labarai
Ta’addanci zai cigaba daga nan Zuwa Shekaru ashirin 20 ~Burtai
Babban hafsan sojojin Lt-Gen. Tukur Buratai ya mayar da martani game da sukar da ake yiwa shugabannin rundunonin kan sake…
Read More » -
Labarai
Majalisar jihar Kano ta aminta Ganduje ya karbo bashin Bilyan 20bn
Majalisar dokokin jihar kano ta amince da bukatar Gwamna Abdullahi Ganduje na karbo bashin rancen Naira biliyan 20 daga Babban…
Read More » -
Labarai
Samar da Dokar bankin Islama Sheikh Dr Bashir Alfurqan ya Jinjinawa Sanata Ub.
A makon daya gabata ne Shugaban kasa Muhammad Buhari ya rattaba hannu kan kudirin doka na kafa bankunan Musulunci da…
Read More » -
Labarai
Akwai Ban tsoro matuka Ko a film aka kashe 43 ~boss Mustapha ga Pantami.
Wani matashi a shafins sada zumuntar na Twitter Mai suna Boss Mustapha Ya Kai koke ga Pantami A Sashin Sharshi…
Read More » -
Labarai
Yakamata gwamnatin tarayya ta dauki nauyin iyalan da aka kashe a borno~Shehu Sani
Tsohon sanatan kaduna ta tsakiya Shehu Sani ya Bawa Gwamnati Shawara inda Yace Yakamata gwamnatin tarayya ta dauki nauyin ciyarwa…
Read More » -
Labarai
Da Dumi dumi an cafke Maina A kasar Niger.
Jami’an hukumar leken asirin tare da hadin gwiwar wasu jami’an hukumar yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya a…
Read More » -
Tsaro
‘Yan bindiga sun Bude wuta kan Matafiya daga Kaduna zuwa zaria Yau…
Masu garkuwa da mutanen sun far wa masu ababen hawa a layin Kwanar Tsintsiya da ke hanyar Kaduna zuwa Zariya…
Read More » -
Labarai
‘yan fashi sun yanka manoma mutun 7, sun kuma sace mazauna kauyuka mutun 30 a jihar Katsina
‘Yan awanni bayan da’ yan ta’addan Boko Haram suka fille kan manoma 43 a jihar Borno, Har’ila yau wasu da…
Read More »