-
Tsaro
Boko Haram: Ka dakko sojojin haya daga kasashen waje don suzo su fatattaki masu tayar da kayar baya, gwamna Zulum ya roki Buhari.
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno, ya roki shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya nemi taimakon sojojin haya na kasashen…
Read More » -
Tsaro
Yan ta’addan kasarnan na cikin rahama ne saboda ana hana kasar damar mallakar makaman da ake bukata don yaki da tayar da kayar baya, in ji Lai Mohammed.
Me yasa Najeriya za ta ci gaba da kasancewa cikin jin tausayin ‘yan ta’adda – Lai Mohammed. Ministan yada labarai,…
Read More » -
Rahotanni
Batun kwangilar yankan ciyawa ta N544m, EFCC ta sake Gurfanar da tsohon sakataren gwamnatin tarayya Babachir Lawal.
A ranar Litinin din da ta gabata ne Hukumar Yaki da Yiwa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC) ta sake gurfanar da…
Read More » -
Rahotanni
Boko Haram na Arewa, Shuwagabanni marasa tausayi sai na Arewa, Wasu malaman ma sun daina tsoron Allah, basa fadin gaskiya, wa’azin ma ya zama siyasa, cewar Matashiyar ‘yar siyasa Munira Sulaiman.
Munira Sulaiman Tanimu wata Matashiyar ‘yar siyasa ce ‘yar asalin garin Saminaka a jihar Kaduna. Munira Sulaiman Tanimu ta yi…
Read More »