-
Kasashen Ketare
Iran ta zargi Isra’ila da kashe babban masanin kimiyyar nukiliyarta, ta sha alwashin daukar fansa.
Iran ta ce an kashe daya daga cikin fitattun masanan kimiyyar nukiliyar a ranar Juma’a a wani hari da aka…
Read More » -
Kasuwanci
Najeriya ta cika dukkan sharuddan bayar da rancen dala biliyan 1.5 na Bankin Duniya.
Zainab Ahmed, ministar kudi, kasafi da tsare-tsaren kasa, ta ce gwamnatin tarayya ta cika sharuddan da ake bukata na rancen…
Read More » -
Rahotanni
Takaddama a gwamnatin tarayya kan maganar bude iyakokin Najeriya.
Yayin zama domin tattaunawa game da maganar bude iyakokin Najeriya, wani tsagi na masana tattalin arzikin kasa sunce yawan karayar…
Read More » -
Tsaro
‘Yan Bindiga sun kashe mutun uku a Zamfara
Wasu gungun ‘yan bindiga dauke da muggan makamai a jihar Zamfara sun kashe akalla mutane uku a wasu kauyuka uku…
Read More » -
Ilimi
Almajai na iya zama ‘yan Boko Haram idan ba a magance matsalar su ba – Gwamna Zulum
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum a ranar Alhamis ya yi gargadin cewa idan har ba a sauya tsarin almajiranci…
Read More »