-
Kasuwanci
Gwamnatin Tarayya ta kara faranshin litar Man Fetur.
Fetur zai kai N170 a kowace lita saboda PPMC ta sake ƙara farashin depot. Kamfanin Kasuwancin Kayayyakin Man Fetur (PPMC)…
Read More » -
Tsaro
Shugabannin ‘yan fashi guda biyu da ke ta’addanci a kauyukan jihar Katsina sun yi tir da ‘yan ta’adda tare da mika bindigogi 10 AK 47 ga gwamnatin jihar.
Shugabannin ‘yan fashi 2 sun mika wuya, sun mika bindigogi 10 AK 47 ga sojoji. Shugabannin ‘yan fashi biyu da…
Read More » -
Kasuwanci
Gwamnatin Tarayya ta fara raba kudin tallafin rayuwa bayan korona na N50,000 Zuwa N30,000 a kowanne wata a jihar Legas.
Wasu masu sana’ar hannu a Unguwar Bariga da ke Jihar Legas a ranar Alhamis sun ci gajiyar tallafin Gwamnatin Tarayya…
Read More » -
Kasuwanci
A Shirinta na fitar da mutane miliyan 100 daga Talauci, Gwamnatin tarayya ta fara bayar da tallafin N20,000 ga matan karkara.
A ranar Alhamis din da ta gabata ne Gwamnatin Tarayya ta fara rabawa matan karkara tallafi na N20,000 a jihar…
Read More » -
Rahotanni
Birtaniya ta kama wani mutum saboda ƴaɗa bidiyon shekau ta kafar sada zumuntar WhatsApp
An tsare wani ɗan shekara 43 a Birtaniya a ranar Alhamis kan zargin rarraba bidiyon shugaban ƙungiyar Boko Haram ta…
Read More »