-
Tsaro
Ba daidai bane Gwamnati taci gaba da dawainiya da tsoffin ‘yan kungiyar Boko Haram alhali har yanzu kasarnan tana fama da ayyukan ta’addancin kungiyar, In ji Sanata Ndume.
Ali Ndume, Sanata mai wakiltar Borno-ta Kudu ya yi Allah wadai da shirin gwamnati na gyaran tsofaffin mambobin kungiyar Boko…
Read More » -
Tsaro
An sake fitar da sunayen ‘Yan Ta’addan Boko Haram guda 81 da Sojojin Najeriya ke nema ruwa a jallo.
Rundunar sojan Nigeria bisa jagorancin shugaban hafsoshin sojojin Nigeria da gwamnan jihar borno farfesa Babagana Umar zulum sun jangoranci sake…
Read More » -
Tsaro
‘Yan Ta’Adda da ‘Yan Fashi da makami suna amfani da Bindinga kirar AK49, Amma Sojojin Najeriya har yanzu suna amfani da Bindiga kirar AK47, In ji Sanata Ndume.
Shugaban kwamitin majalisar dattijai kan harkokin soji, Sanata Ali Ndume, a ranar Laraba ya ce sojojin Nijeriya suna cikin “matuka”…
Read More » -
Addini
Ziyarar Ta’aziyya: Kwankwaso Ya Ziyarci Malam Kabiru Gombe.
Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya ziyarci Malamin Addunin Isalama Kuma Sakataren Ungiyar Izala ta Kasa, Sheik…
Read More »